@abukarmuhammad01:

Mai amfani
Mai amfani
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 15 November 2026 11:34:49 GMT
130918
16011
404
420

Music

Download

Comments

salmir_as
🎀Fulanee🎀 :
Uhmm wlh bakuwa bane zai gane abinda yake ji sai wanda yaje😭Allah ya maimaita mana yakai wanada basu taba zuwa ba 🤲😭♥️
2026-11-16 12:52:20
250
blackbear765
Bea black 🖤💕 :
Allah ya maida kai muma da bamuje ba ya kaimu 🥺🤲
2026-11-16 13:23:06
81
ummubspices
UMMU-B SPICES :
Hmmmm yaro kenna
2026-11-16 20:55:02
0
momintees
mom intee :
Tun ina kamarka mukeso zuwa muke wa jirgi bye bye gashi har mun girma mun haifi yara Amman bamujeba kuma kullum cikin kukan son zuwa muke 😭😭😭😭😭
2026-11-16 15:34:21
20
anasayuba285
Anas Ayuba :
wai ni kam, da umara da aikin Hajji, wanne ne daga ciki mutum yafi kewa idan zai bar makka🥹
2026-11-16 14:04:24
30
nura_muhammad_5566
NURASKY 🤠🪄 :
So emotional 🥲
2026-11-16 23:34:26
0
zakee28
user4178955776966 :
Allah kasa nayi azumi adakin mijina 🤲
2026-11-16 21:59:36
5
waziirii
Mursal Waziirii :
Tohm Inba ka Dawoba ya za ayi muje? Space din mutumina, kayi haquri zaka koma.
2026-11-16 13:35:02
8
user9834138110293
ummu fattuma :
Allah sarki har yasani kuka 😭
2026-11-16 13:25:25
1
sarkinyakinkwankwaso001
sarkin yakin Kwankwaso :
Sorry bro
2026-11-16 21:14:28
0
pioussaleh
Pious :
Why is he crying?
2026-11-16 12:38:23
6
alhaji.adamu42
alhaji adamu :
Allah sarki nima nayi wannan kukan Allah ya amsa ya maimaita mana dan annabi mahammadu s a w ameen
2026-11-16 22:02:04
1
sayyidine
as manager :
Allah kabamu ikon zuwa
2026-11-16 22:09:49
1
user37143556334156
MUSA SALEH :
insha Allah sai ka koma ka tazuwa kennan da izinin Allah
2026-11-16 20:18:49
3
jiddahabdallah6
jiddahabdallah6 :
Allah sarki Allah ya maidaka damu baki daya 🙏
2026-11-16 20:11:16
0
bdybbng
maman zainab :
wallahi dole kayi kuka
2026-11-16 19:29:51
2
amasfa4
amasfa :
Allah yacika mana burinmu. duniya da lahira.
2026-11-16 13:37:03
5
bintalawan
bintu I lawan577 :
haka nima nayi whi
2026-11-16 16:48:06
0
usertp7f
الحمدلله ✨🤍 :
يا حياتي إن شاء الله ترجع قريب
2026-11-16 15:40:52
3
ibrahimaliyaabdul
Aliya Ibrahim Abdullahi :
Allahu Akbar ☺️☺️☺️Allah ya maimata maka yaro🤲🤲mu Kuma Allah ya kira mu🤲
2026-11-16 20:13:26
1
mammanbala20
mamman joy boy :
Allah sarki madina
2026-11-16 15:03:45
3
salma.umar98
salmaumar5323 :
Allah sarki Muma Allah y kiramu muji abunda yaji😭kawai senaji kwalla a idona
2026-11-16 13:41:23
2
sir_abdoul55
💫Avdull_jerseys_sports💫👕🗽 :
Allah yakarawa annabi daraja
2026-11-16 21:15:03
1
To see more videos from user @abukarmuhammad01, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About