@aminarabiu3: Address: Shop number 2, 202 Plaza, Aliyu Modibbo street, Tarauni - Kano state 09039486868

Amina Muhammad rabiu 😘
Amina Muhammad rabiu 😘
Open In TikTok:
Region: TR
Sunday 15 November 2026 15:02:36 GMT
54199
6905
107
55

Music

Download

Comments

zeenoor_glow7
Zeenoor_glow :
Ina siyar da irin gown din jikin Amina🫢 pls kuzo ku sayi kayana😭
2026-11-15 16:01:58
15
maimunahtoo
maimunatoo💞 :
wlh Kaya mina akwai tsada
2026-11-15 16:29:26
4
kamaludding01
💫K_Â_M_Ā_L☑️ :
In Sha Allah Saina Mulki Nigeria
2026-11-15 16:25:43
7
ta.annabi974
ta Annabi :
Allah sarki Allah Ya dawo dake lafiya
2026-11-15 15:11:19
2
shalelen.yayah5
Shalelen Yaya💕💕h :
ina son kisiyumin na yar 4 ysr
2026-11-15 16:58:15
2
asiyaaahmad8
asiyaaahmad8 :
Inason Capet din turkey pls
2026-11-15 16:59:15
0
user9492959885995
maman hafsat :
Allah kabani haihuwa mai albarka
2026-11-15 17:10:42
4
mmmusty0
MUSTAPHA KN 🇳🇬🥷 :
MUHAMMADUR RASULULLAH
2026-11-15 16:46:44
9
mombinafa
MOM AFRAH CHICKEN FLOSS ❤️🐔 :
@MOM AFRAH CHICKEN FLOSS ❤️🐔: Har Yanzu Baku yaba cin Dambun kaji na ba me kuke jira???
2026-11-15 16:45:09
2
teemasanaya1
TEEMASANAYA 001 :
Sanaya me cupcake 🧁
2026-11-15 17:02:35
0
hadizafarimurtala
oum khairat 🤍😍 :
Allah ya kawo kasuwa mai albarka muma Allah yanuna mana ranar dazamukai wannan matakin
2026-11-15 15:13:48
3
babawobabs7
Idrees Abdullahi :
Best Actress dinmu Allah ya kawo kasuwa me albarka🙏
2026-11-15 15:20:19
4
matar.kauna16
Matar mijinta 💝🔐 :
Wlh aure nakeso
2026-11-15 15:47:56
2
officialteemah5951
Fadima :
Muma Muna kaunar Ki
2026-11-15 15:30:43
2
zainab.muhammad600
Zainab Muhammad :
ya Allah yanda kanuna ikonka Akan Annabi yunus ka kubutar dashi daga cikin cikin kifi Allah ka kubutar da ni daga talauci Allah yanda ka tsiratar da jirgin Annabi nuhu da Al ummatai Daga ruwan Dufana Allah Ka tsiratar daniii daga Babu Allah yanda kasa Annabi musah yayi nasara Akan Fir Auna Allah kasa nayi nasara da Arzikin duniya da lahira Alfarmar Annabi Muhammad s.a.w danida duk wanda yace Amin 🥹🤲🤲🤲
2026-11-15 16:46:57
1
22hassandantanee
Hassan Ishaq Dantanee :
mii mii[Heartwarming]
2026-11-15 15:31:02
1
meenatou27
sayyada Amina 💫💫 :
fisabilillahi kk tafi kika bar hassana a Nigeria 😔
2026-11-15 16:12:15
1
nuciescollection2nddecor
nuciescollection2nddecor⭕️ :
Wlh hkne 🤣🤣
2026-11-15 16:39:42
1
humaira_dakinkara
Humaira_Dakin_Kara :
Masha Allah
2026-11-15 15:23:16
2
maishadda152
maishadda152 :
Allah ya buda amina
2026-11-15 15:10:33
3
tarhanine_imarhanine
$iŁimane_ĂĞ_Ęfąret.ⵣ🦅💎 :
Amma dayan tana film ko?
2026-11-15 17:10:00
0
daddysgurll22
daddysgurll22 :
sai kukaji na bude shagon turare😁
2026-11-15 17:45:24
0
zaraauwal195
🎀Xahra Da Annabi Nake Ado🎀 :
inakaunar amina arayuwata allah yayimiki albarka yakareki aduk indda kike
2026-11-15 17:56:20
0
sulaiman.ahmad001
Koda Naka jr :
Insha Allah amina zaki samu miji na gari kuma akullum ina maki fatan alkairi
2026-11-15 17:14:39
0
khadijabashir6537
𝓭𝓮𝓮𝓳𝓪𝓱😊🎀🌹 :
zaki koyan musu yawo
2026-11-15 17:04:35
0
To see more videos from user @aminarabiu3, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About