bakida gaskiya ne wlh sufiki gaskiya ai saboda yanzo duniya baskiya
2026-11-16 06:27:02
9
myrahama :
bakida gaskiyane
2026-11-15 22:59:24
2
Maman Khadija :
babu yadda za,ai nayi payment Banga kaya ba ko na saka an gano min ba bada irin sayen ATAMFA bane ko less
2026-11-22 15:27:38
0
babyglams.kn.backup :
Topah hk suke [Laugh approved][Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy]
2026-11-15 22:12:37
1
kamkura :
bakida gaskya ina layfi à gano kaya
2026-11-20 17:21:15
0
TEEMA STEPS NG LTD :
Allah ubangiji ya hore miki kiyi naki nakanki 🫶🏻🙏🏻am so sorry
2026-11-16 09:50:19
2
Ba🥰Da🥰wwi🥰Ya🥰 :
Dan giman Allah nawa
2026-11-18 17:24:08
0
ammeehammar09 :
kina Wani garine
2026-11-17 12:09:01
0
Ubaidat Ahmad :
ae abun nasu sai addu'a wlh
2026-11-16 15:42:05
1
maman nusaiba :
Allah yakawu kasuwa me albarka
2026-11-21 07:45:47
0
Lubnah Hussaini :
kasuwa me Albarka Ameen
2026-11-18 18:15:15
1
MATAR ENGINEAR :
Delicious KILISHI available in Kano
2026-11-17 11:01:40
0
maman jawad electronic :
wlh hakane kawata cin amana zallah wlh san zuciya se kabata kudin data dana kati wai se azagayika ayi cinki kuma riba ahalkaci ba haramba amma saboda kashi da mugunata
2026-11-16 21:05:10
1
maman khaleel :
mutane Wai azzalumai ne kaita wahala a banza
2026-11-17 18:49:02
0
Kwadayi_dotcom :
Nawa
2026-11-16 18:27:11
1
Fatima abdullahi :
wlh kuwa
2026-11-16 10:35:15
1
Hajja maama :
🤣🤣🤣 ta mrs Abdul tace yanzu za'ayimiki kidnapping ɗin Customer
ah ah ko deposit dai mutum yafara turawa
2026-11-19 08:30:02
0
Maman 👯 twins🩷💙 :
Yau shekara biyu bilya sokoto yatseremin da kudin set biyu na gado wlh sai lahira 😏😏
2026-11-23 04:27:13
0
zainab Ibrahim adam :
wlh Banga lefinkiba
Nima n dena wnn jegon jakan 😂😂
2026-11-15 22:51:17
1
queen zeenat :
haba kamar ba yar kasuwa idan da sabon ansaba
2026-11-21 05:53:32
0
Jamila abdullahi :
🥰🥰🥰
2026-11-18 19:55:46
0
Abdullah Kaba Gilda :
[Me gusta][Me gusta][Me gusta]
2026-11-15 18:29:30
1
To see more videos from user @ummuajmal661, please go to the Tikwm
homepage.