@ali.harisu.masoyinannabi: Bayan Shafe Shekaru 15 Cikin Farī Da Ƙishirwar Kasancewar Sa Cikin Ta, Borno Ta Cika Da Farin Cikin Saukar Tsaftataccen Rai, Ni'ima Da Alkhairi Ya Game Ko Ina. Malami Masanin Sunnah'r Annabi ﷺ Kuma Jikan Annabi ﷺ Gaba Da Baya, Ya Zo Yana Rahma Kuma Taimako. Kulawar Allah Da Kariyar Sa Su Ƙara Tabbata Gare Ka Maulānā 🤲💞@Ali Harisu Masoyin Annabi 001 #sheikhsharifibrahimsale #highlightseveryonefollowers #sydneyairbnbvideo #ashtrivinovsbri #creatorsearchinsights