kirabu damasu magana mudai koma yaushe ne zamu dinga kallo kada kiji haushi laifinsu yasha femu komin dadewar dazakiyi baki dauraba zamu jira kuma mu biya mu kalla mungode
2026-11-16 00:33:07
13
ishat73 :
nice episode
2026-11-18 16:34:48
0
Ammeeeeeyyy🦋❤️ :
har na kusa zuwa gidan ki aii 😹😹😹
2026-11-15 18:06:46
7
hajjaju Maryamah baby 🩵♥️💝💖 :
next please
2026-11-18 12:50:52
0
Hajiya Hafsat :
Next part
2026-11-18 05:48:05
0
Hauwatee🌹❤️🩹 :
toh mun gode sosai saikuma November Mai zuwa😂😂
2026-11-15 18:32:20
10
ummu Nihal :
jama'a ya mukaji da murmushi 🥰👌
2026-11-15 21:14:39
9
jidda 🌹 :
Masha Allah ynzu sai bayan wata biyu zaka sake wani ko boss 🤣🤣🤣
2026-11-15 18:09:44
6
Oga wife :
Murmushin ayy 🥰
2026-11-18 07:50:02
1
fateemah 108 :
Mongode sosaii wllh
2026-11-18 12:26:26
2
hayam_bature :
Love birds 🥰🥰
2026-11-15 21:24:26
5
ABOKI VIBEZ :
best Please
2026-11-16 10:06:53
1
Ayshert beb❤️❤️❤️❤️❤️ :
toh jama'a akwa matsala 😄😄😄
kakar su fardin dashan sigari ya salam
2026-11-16 17:11:39
2
Nafson D7 :
saura kandan atashi duniya Amma ni tunanina sister boss bature 😥😥 bata kawo muna cigaban yar tsana ba Dan Allah adinga rage tsawon lokaci please 🥺
2026-11-16 09:07:10
4
AISHATOU :
Nifa harna manta da wannan shirin
2026-11-15 23:47:49
4
Fatima beentu :
Masha Allah
Allah yaqara basiri
yau nazo da wuri
2026-11-15 18:00:36
5
teemah078 :
Atayani murna nayi iPhone c
2026-11-19 01:37:10
1
yar manager 2ic :
aradu😂 boss bature amasu Ai drama baiwanda yakai ki masoya Amma kuma kekikafi kowa azab tar damu Amma muna godiya sosae 🙈💖
2026-11-16 16:11:02
2
jameelah bauchi :
masha Allah gaskiya kina babu nishadi Allah yakara basira
2026-11-16 10:58:38
1
mummy nurhan ✨️🤍🫂 :
hmmmm muna gdy amma dan allah kidaina dalewa ☺️
2026-11-15 20:31:17
3
Gh Nn :
Masha allha
2026-11-15 19:29:48
1
Khadee Basha😍 :
Wayyo dadi
2026-11-15 18:19:23
1
To see more videos from user @boss_bature, please go to the Tikwm
homepage.