@user1299475726239: nakasa yarda nice ya Allah😭💔🙏 #kannywood #goviralvideo #trendingtiktok #arewa #hausa

Maryam wazeery new Account🦋
Maryam wazeery new Account🦋
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 15 November 2026 20:12:53 GMT
462549
36953
1177
360

Music

Download

Comments

habibty_veilsmore
🔐habibty_veils&more🎀 :
This is not her account
2026-11-15 22:24:18
100
nana.umar0
Nana umar :
Allah sarki sister bekamata ki damuba lokacin d Allah ya haliceki bakisani ba haka y tsara kaddarar ki Kuma ki gode mishi ki Kula yayi haka ne Dan y jarraba imaninki Zaki damu Ko Zaki gode mishi Dan y Kara yimiki wata ni'ima ba kyau ne abin alfahari ba Imani d Allah shine kici gaba da halayenki Na kwarai fatan alkhairi sister ta.
2026-11-16 08:38:09
42
saaju40
Juju❤️ :
Allah ya baki ikon cinye jarabawa damu baki daya🙏🏻😢
2026-11-16 09:15:29
42
usyy335
Usyy :
Haryazu muna kallon ki A maryam waziri da mukasa har gobe ke kyakyawan ce.Allah yabamu ikon cinye jarabawarmu baki daya
2026-11-16 10:16:16
27
user170948670981
mmn suhaima me nasibi :
allah sarki wlh har kuka nayi kajikaima idana kaine hakatafaru dakai yazakaji Allah yasamiki farina ciki me dorewa kowa datasa jarabawar arayauwa
2026-11-16 21:06:02
5
jikandakali2026
zailanidakali2026 :
sorry sis this is life one day the story will change insha Allah
2026-11-16 20:11:04
0
shafaatukazinusaadu
shafaatukazinusaad :
ki godema Allah kina Raye
2026-11-16 17:48:03
5
auta7826388581558
Auta :
Allah Allah ne
2026-11-16 22:43:26
0
jaijay185
08149649210 :
Thank God for life, as at the time they brought u in at ABUTH you were almost about leaving us, am part of the resuscitation team, you had to be moved outside the country for reconstruction, Alhamdulillah knowing that you survived.
2026-11-16 21:04:39
0
yakubu.falalu
Yakubu Falalu :
kai very sorry sannu
2026-11-16 20:22:43
0
edreexxmuhd
𝙀𝙙𝙧ëë𝙭𝙭 𝙔𝙖𝙧ô𝙣 õ𝙜𝙖 :
sorry life
2026-11-16 22:01:40
0
ubuabu5
Abubakaryakubu :
beauty is in your essence
2026-11-16 16:18:10
0
leems8990
ĤÅĹƐƐMÃĤ :
toh ni wlh banma yarda ita bace
2026-11-16 08:26:19
7
hizrufmyhcollection
Hizrufmyh Collection :
:Allah ya baki ikon cin jarabawa ki kara godiya ga Allah haka Allah ya so ya gani saboda haka Allah bai manta dakeba
2026-11-15 21:29:27
24
zainabisyakuibr65
zeemahafuz@ :
Allah yasa yaxamo kaffara agareki yasa yaxama silar shiganki aljannah 🥰
2026-11-15 21:08:54
15
sadiya.aliyu998
Sadiya Aliyu :
Jara bawaceallah ya Baki iKon cenwa
2026-11-16 06:02:35
2
fauzybash0
fauzy :
ubangiji yasa yazamo kaffara agareki yasa yazama silar shiganki Aljannah dalilin hakurin da kikayi
2026-11-15 20:58:48
10
besirhindi718
Nafisa Mohammad :
imaninnkine Allah yakarawa idan kinyi hauri bakiyi fushiba yazma kankarar zunubanki dashigarkialjannah Allah yabaki ikohn cinjarabawar
2026-11-16 08:10:27
5
zainabrogoo
zainabrogo :
Alhamdulillah da ranki da Lafiyarki ki godewa Allah bisa wannan Ni'imar, dayawa zasu so su samu lfyr da kike da itaa
2026-11-15 21:57:53
5
hajaraahmad922
hajara ahmad :
kigodewa Allah Wanda Allah yake so yake jarabawa ya gani cikin bayinsa Allah ya Kara miki lfy
2026-11-16 07:22:03
5
abubakarsadeeqhussaini
💫SIRDEEQ💫 :
Innalillahi wa'inna ilaiyi raju'un 🥺
2026-11-16 16:31:43
1
adamu.a.yaro.kwala
Adamu A Yaro kwalam :
Rayuwa kenan watarana sai lbr
2026-11-16 22:05:47
1
user2201299824916
Maman tasleym :
bawa baya wucewa qaddararsa kigodewa Allah taki mesauqice akan ta wani alhamdulillah
2026-11-16 13:41:23
1
sabubuwa08
Rooky S Abubuwa :
Allah sarki, rayuwa kenan kowa d irin tashi jarabawar. Allah y bamu ikon cinye jarabawowinmu
2026-11-16 21:47:16
3
nanafaridazakar56
nanafaridazakar56 :
allah ya Baki iKon Caye jarabawa
2026-11-16 17:23:10
0
To see more videos from user @user1299475726239, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About