Ba'a taba yin mutum mai adalci irin manzon tsira annabi Muhammad ﷺ ba, Only islamically wise can relate. Albarkacin shi Allah ya bamu Zaman lafiya da kwanciyar hankali.u🤲aqasarmu Nigeria
Allah yakawo mana sanadiyar zuwa ziyara Madina Garin sayyadina rasulillahi s a w😭 Duk Wanda yace Amin 🤲 Allah kahada dashi 🤲🤲🤲😭
2026-11-15 21:36:13
2
alhousseini ⵣ tewat 9 :
اللهم امين يارب
2026-11-15 22:07:13
0
el Ahmad :
alhamdulillah
lafiya da Nisan kwana Maulana
2026-11-15 21:14:50
1
Abdul :
waye wann lnn?
2026-11-15 21:58:08
0
CALEEYL :
Allah yamaka albarka arab
2026-11-15 21:09:16
1
Assaferh :
Allah karamasa baiwa da lfy Allah yakara masa Nisan kwana 🥹🤲
2026-11-15 21:30:52
1
AS-SIDDIQ✍️ :
muna kaunarsa don Allah ko 'yan uwa?
2026-11-15 21:16:31
1
💫SADEEK MB✅ :
Masha Allah
2026-11-15 22:19:22
0
. :
mudae maulan mu allah ne wallahi shugaban manxan allah ne wallahi
2026-11-15 22:19:59
0
ABDULRAHMAN AA :
daman inane yaje Dan Allah
2026-11-15 22:21:45
0
To see more videos from user @arabmaiduguri, please go to the Tikwm
homepage.