@aimgijiji: dakiki ne kawai zai su Bola Tinubu ya zarce . #creatorsearchinsights

Aimgijiji
Aimgijiji
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 15 November 2026 22:00:19 GMT
259816
39849
1663
14148

Music

Download

Comments

eng.lawal
ENG LAWAL :
janata petrol 97 buhari petrol 187 tunuinbu petrol 1450 janatan cement 1500 buhari cement 2500 tununbu cement 10200
2026-11-16 06:31:40
181
habibu.musa.fakkai
Habibu Musa Fakkai :
Kai tunubu must go
2026-11-16 12:09:36
6
bashbjega
Bashbjega :
Na rantse maka da Allah buhari ne yajama duk wannan masifa da muke ciki saboda shi yakai takarda a majalisar dokoki aka saka mata hannu za'a janye tallafin man fetur amma kuma ga zaɓe ya ƙaraso sai aka ajiye dokar shine Tunubu ya zartar da ita kuma dan Allah ku bincika
2026-11-16 11:48:58
52
wawojnr7
M.Wawo jnr7 :
Akwai Kabilanci a maganarka sosai wallahi
2026-11-16 01:06:20
32
adamu.halilu73
ZARIAN :
Ni wlh video nanan ya daga min hankali amma ba damuwa akwai Allah
2026-11-16 15:57:24
37
akandsonscosmecticstore
AK AND SONS COSMECTIC STORE :
Duk da haka. Tinubu zan zaba
2026-11-16 06:28:15
22
stephenaayuba
Steve :
Peter Obi/Kwankwaso zamuyi.
2026-11-16 08:30:19
22
masoyin_shehu01
❤️masoyin_shehu01 :
yan uwa muso barhama ❤️
2026-11-16 09:23:04
54
arc_munir
Arc_Munir001 :
this guy done calculate Nigeria finish
2026-11-16 22:27:53
1
hzpeckder
Zaman^ :
omo this guy good man God bless.
2026-11-16 21:19:44
0
kassimdarealest
Kassim da realest :
arewa ce damuwa 💯💯💯💯💯
2026-11-16 20:08:54
9
sahabi.adamu.rabi
Sahabi Adamu Rabiu :
tinibu mustgoo ATIKU iscoming 2027
2026-11-16 04:26:14
22
binbawa1
Engr Muhammed Idris Bawa :
Wlh that's the truth
2026-11-16 11:26:51
1
aliyu.sani055
Aliyu Sani :
Allah sarki[Crying][Crying][Crying]
2026-11-16 14:12:07
1
abubakaraliyu1215
abubakaraliyu1215 :
wannan gaskiyane wallahi.
2026-11-16 13:59:39
6
umar.abdullahi853
Umar Abdullahi :
wllhgasakayn👍
2026-11-16 10:07:39
1
ahamad_m_g
AHAMAD M•G ✓🪐 :
gaskiya ne wallahi
2026-11-16 10:32:25
6
biniibrahim39
CEO IBRAHIM IBRAHIM :
allah ya sakamana
2026-11-16 12:43:43
6
macho.maradi
macho maradi :
hakane wlh
2026-11-16 08:54:20
6
muhammad.hassan.b17
Muhammad Hassan bah :
gaskiyane my brother
2026-11-16 11:39:06
5
hajia_reza_unusual
Iya Addini 🇳🇬 :
Tinubu again
2026-11-16 11:08:47
6
ghaliumar2415
Ghali Ahmad :
na sayi cement 10 bags at N24000 a 2019
2026-11-16 07:13:53
23
ahmadmusa445
musmar :
domin Allah! loqacin buhari anshiga mawuyancin hali sosai shima, masara, wake, shinkada, (food stuff) suntashi fiye da loqacin tunubu!
2026-11-16 09:22:40
5
man6432ibr1
mannir :
ameen
2026-11-16 11:47:14
5
dadakubarachi
dadakubarachi :
gaskiya akwai son zuciya sosai a maganar ka kayi lissafi sosai litter mai 1400 ka buda lissafin 1400 karabata gida 7000 haryanxu 1000000 zata saya maka litter 7000
2026-11-16 12:05:29
5
To see more videos from user @aimgijiji, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About