@muttaqadanmahamman:

muttaqadanmahamman
muttaqadanmahamman
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 15 November 2026 22:56:33 GMT
85781
4625
112
565

Music

Download

Comments

.onlysuper
𝕊𝕌ℙ𝔼ℝ🇴🇲 :
Insha Allah karshen kwankwaso a siya yazo
2026-11-17 12:04:40
6
ramlertsanturakee
Ramlert Santurakee :
Tabbas Anyi haka Har tayi Aure a Zaria daga baya tah dawo Munsan Komae[Tears of joy][Tears of joy]
2026-11-16 00:21:18
30
ahmad.moyi4
Ahmad Moyi :
Shifa Rabiu babu wani babba ah Kano da Bai taba zagi ba
2026-11-17 14:56:13
3
chiroman_k_nassarawa
Chiroma Mai Kayan Doki :
Ina Kuke Yaran RABI’U Mai Walda Ku Saurara Kuji Wannan Video
2026-11-16 23:40:58
9
88omo
user938548561283 :
munaso ka gaya muna shi rabiu kwankwaso yataba zagin ma haifin matar Tasa ko yasa azagesa Kokuma tarabu dashi sakamakon Yana sa aci mutuncin babanta
2026-11-16 10:57:24
9
platinumelectronics
Platinum Electronics Kano :
Wlh da gaske ne a Unguwarmu take zaine yanxu babar Mustapha
2026-11-16 12:07:51
7
alameenadam20
AL AMEEN DAN GALADIMA :
Tabbas ban manceba alokacin dayana kamfen anacewa kano sai me aure
2026-11-16 08:18:52
8
221tomakenigeriangreatag
GARKUWAR SUNNAH. AMV :
Wallahi nasha fada kusan duk wani abin da zaa yiwa kwankwaso ya taba yiwa wan, abubuwan da ya shuka ne suke dawo masa
2026-11-16 06:44:18
8
bgaladima47
Buhari_galadima :
har ka tuna min da Film din Ibro kantoma😅
2026-11-16 07:31:54
5
harunadayyabu672
haruna dayyabu :
4 +4 abbba insha Allah
2026-11-17 19:09:00
1
abdullahimuazu355
Abdullahi Muazu :
abba 4+4 da izinin Allah najeriya se atiku kano se abba
2026-11-17 14:43:35
3
abdu0l02
S@lesu :
😭😭cry!! family issues
2026-11-17 09:10:25
0
zango5078
Daddy Noor :
Tarihi ke nan. Allah kasa muyi me kyau.
2026-11-16 12:16:06
12
sulaimanisah18
sulaimanisah130 :
4+4 Abba
2026-11-17 14:10:53
0
jeebsonkgm
JEEBSON :
Abin da yayi ne aka masa
2026-11-17 06:25:50
4
zulaiha116
Ummu Rukayya :
kai Kwankwaso fa yayi wulakanci a kano
2026-11-16 11:46:51
6
user4241149230566
AYUBA BICHI :
wannan gas ki ya ne
2026-11-16 10:06:32
6
nagwale5
Nagwale✅ :
In sha Allah Abba 4+4 👏
2026-11-17 04:53:45
3
rabiluyakubu6
Rabilu Yakubu :
gaskiyane
2026-11-17 05:10:21
1
maisukunicommunicatio
MAISUKUNI COMMUNICATION SERVIC :
2026-11-17 08:27:40
1
lauwali.muhammed18
Lauwali Muhammed :
kai kuma awa
2026-11-16 01:57:04
4
aishamalikson
aishamalikson :
Yahaya Labour. Kaka na kenan. Allah yayi masa rahama
2026-11-16 13:27:19
3
abba.muhammade.sa
ABBA Mohammad salis :
hmmm
2026-11-16 08:47:43
2
mustaphayahayai65
Abba :
allura ta tono garma
2026-11-16 12:25:02
3
amamanku
Mama :
kaji maganar gaskiya
2026-11-16 10:34:53
2
To see more videos from user @muttaqadanmahamman, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About