😢😢😢 Yaa Allah Ka tsaremu daga ire-iren shiriritar da sunan addini 🙏
2026-11-16 10:44:42
94
I am your god :
Kai iyan gari lallai munyarda kune masu garin wlh
2026-11-16 12:20:20
37
BOOTY001🎶 :
Allah kakaramana soyayyar manzon Allah 😢😢😢
2026-11-17 09:16:45
34
MDabuAfnan :
Kai jama'a, kuduba fah ku gani bafa yar siyasa bace, kawai tsabagen qaunar ta da Annabi Alaihissalatu wassalam ne , Allah ya lamunche mata ta tara Al'ummar Annabi haka
2026-11-16 14:40:26
25
SYD 🦋AMANAR TA🦋 BATUL 🦋🎤 :
Jazaba a katanga
2026-11-16 03:52:00
23
Musbahu Ⓜ️Data :
Sede Masu Garin Dama Allah ya Kara Annabi🥰
2026-11-16 12:29:16
12
Abudirector :
iyan GARI KINCI GARIN FAH ❤️❤️
2026-11-16 06:48:51
37
Jega Allaji 💼 :
Kar amanta ayiwa annabi salati
2026-11-16 20:05:42
14
yareema227 :
lallai wannan sabgar ta masu gari ce
2026-11-16 06:52:18
6
SHAREEF NURADDEEN📿🙏 :
Allah yaqara tarraqi
2026-11-16 09:00:23
7
𝐒𝐀𝐍𝐀'𝐀 𝐒𝐀'𝐀 :
𝐚𝐥𝐮𝐬𝐬𝐮𝐧𝐧𝐚𝐡 𝐦𝐮𝐧𝐚 𝐜𝐢𝐤𝐢𝐧 𝐚𝐥𝐤𝐚𝐢𝐫𝐢
2026-11-16 06:59:02
6
QUEEN ZAHRA AMBATO GARKO :
iyan gari kinci gari fa 🥰 Allah Ubangiji ya kara kusanci