@siyasar__arewa__20: Mai bai wa Shugaban Najeriya shawara kan al'amuran siyasa, Ibrahim Masari ya ƙaryata zarge-zargen da ke cewa sai da sahhalewarsa ake bai wa wasu muƙamai a gwamnatin Shugaba Tinubu. A hirarsa da BBC, Ibrahim Masari ya kuma yi ƙarin bayani kan alaƙarsa da gwamnan jihar Katsina Dikko Radda.
SIYASAR__AREWA__2027
Region: NG
Monday 16 November 2026 05:08:28 GMT
Music
Download
Comments
isiya murtala :
bamayi
2026-11-16 11:29:41
1
Saleem Hasheem :
Tinubu most Go
2026-11-16 13:39:11
0
mainagge :
saifa yatafi ehe
2026-11-16 12:53:22
0
nuraumar3215 :
Allah yakaryaku
2026-11-16 09:24:26
0
matawale :
hh
2026-11-16 07:52:01
0
Aliyu :
Allah yakara tarwatsaku
2026-11-16 12:46:31
0
adamudanye24 :
falle daya che insha Allah
2026-11-16 16:45:19
0
muktaridris606 :
Allah ya wargaza tsakaninku
2026-11-16 05:21:31
0
brooklynsfinest44 :
tikeke na baking mama Najja'tu 😂
2026-11-16 14:37:48
0
Abban Jiddah :
So sai 😅😅😅😅bamaya
2026-11-16 13:03:03
0
hamisu :
🙏🙏🙏
2026-11-16 05:14:48
0
abba loli :
😂😂😂
2026-11-16 07:18:25
0
sumoli ari foli :
🥰🥰🥰
2026-11-16 11:08:55
0
bashari muhammed :
👏🏼👏🏼👏🏼👏🏼👏🏼👏🏼👏🏼👏🏼👏🏼👏🏼
2026-11-16 12:20:10
0
💥MUDAN RARA🦅 :
😳😳😳
2026-11-16 22:04:24
0
Aliyu dodo :
😁😁😁😁😁😁
2026-11-17 06:53:54
0
To see more videos from user @siyasar__arewa__20, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.