@siyasar__arewa__20: Mai bai wa Shugaban Najeriya shawara kan al'amuran siyasa, Ibrahim Masari ya ƙaryata zarge-zargen da ke cewa sai da sahhalewarsa ake bai wa wasu muƙamai a gwamnatin Shugaba Tinubu. A hirarsa da BBC, Ibrahim Masari ya kuma yi ƙarin bayani kan alaƙarsa da gwamnan jihar Katsina Dikko Radda.
SIYASAR__AREWA__2027
Region: NG
Monday 16 November 2026 05:14:32 GMT
Music
Download
Comments
harisu adamu :
Allah yahadaku dafitina tsakaninku
2026-11-16 07:00:55
58
Malikkaita85 :
Ta ina ka taimaki Dikko ya zama gwamna?
2026-11-16 08:03:22
10
Rabiuadam59 :
Katsina sae dikko TMG
2026-11-16 21:24:03
4
AMINUSHEHU69 :
wai katsina ko Kaduna
2026-11-16 07:30:40
4
Jafar :
bamason tunubun yasin
kuma katsina sai dikko
2026-11-16 11:24:39
2
user5160080592950 :
fatanmu faɗannan yakaiku ga faduwa
2026-11-16 09:20:01
16
Aliko :
tinubu must Go
2026-11-21 13:15:47
1
A m a l l a h i 📿👆🦅 :
salati goma ga annabi
2026-11-16 09:01:31
9
Sabi'u Ado Buhari :
Atiku zamuyi
2026-11-16 13:14:22
7
mainasara Muhanmed754 :
wai wannan dan arewane
2026-11-16 06:50:33
7
BIN ABDALLAH :
sunyi dai dai
2026-11-16 06:27:07
5
Mhassanfire001 :
wnn mgnr ba gsky bane
2026-11-16 07:04:44
9
Harun S muneer :
Tunubu must go
2026-11-16 07:53:13
1
Muhammad Nazifi Ibrahim :
Allah ya ƙara gwara kanku
2026-11-16 21:40:36
2
Kawo :
wannan rigimar cikin gida ne
2026-11-16 18:22:29
1
kitab_wa_sunnah1 :
Elder! Elder!! Elder!!! 💪💪💪
2026-11-16 16:53:52
2
عبدالله شيح دنغ :
Allah ya Kara wargaza ku
2026-11-16 16:11:39
2
kamalhamza :
yanzuma akafara
2026-11-16 13:56:40
1
ilyasubishir :
jj
2026-11-16 11:57:23
1
gaskiya ne dani akai tsare tsaren
har yaxama governor🥰✅
2026-11-16 06:44:40
4
𝐎𝐌𝐀𝐑______𝐏𝐇𝐀𝐑𝐎𝐔𝐐 :
Ashe dama Yana magana Da sauri kenan
2026-11-16 06:49:11
3
Manga :
Allah yayi masu Albarka da suka yaga poster tinubu
2026-11-16 11:28:35
1
@-sadeeq4110 :
waye yasaka
2026-11-16 07:22:31
2
Jeddah kt :
Allah yakawo mana karshen matsalar tsaro
2026-11-16 10:31:58
1
Mustapha Musa :
Da Saura Tukunna
2026-11-16 06:03:55
2
To see more videos from user @siyasar__arewa__20, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.