@profsalele: The question of when the world will end has occupied Islamic scholars for generations. Al-Tabari, Al-Tabarani, Al-Suyuti and others contributed to the wider scholarly discourse, while debates over narrations and chronological estimates produced different interpretations. Some scholars explored possible timelines. Others questioned the authenticity of the narrations and the reliability of such calculations. Yet the Qur'an establishes a fundamental principle: knowledge of the Hour belongs to Allah alone. Our responsibility is to seek knowledge, examine evidence and remain humble before the limits of human understanding. Scholarship expands our understanding. Humility reminds us of its limits. #IslamicKnowledge #IslamicHistory #HadithStudies #QuranAndSunnah #IslamicScholarship
gaskia prof kanada ilimi matuka. Allah yasaka da alkairi
2026-11-16 09:34:46
4
Dan tilawa ⚡💫 :
Wlh kana kokari sosai,
mutane yawanci basa tunani da tunaninsu🧠
sedae abunda akace musu 🗣️Allah yakiyayemu
2026-11-18 10:49:27
2
Ismail Ahmad :
Babban mutun yau zanma gyara:
ingantaccen hadisi baya karo da Alqur'ani me girma, saidai in mutun bai fahimci fuskar da suka hadu ba, babu wannan babu wannan babu wannan a hadisi.
2026-11-20 17:16:27
0
M AUZ :
Malan kutubut sitta akecewa😊
2026-11-20 14:49:27
0
🥰 :
yau dasallamah kazo kenan Tom masha Allah
2026-11-16 19:30:32
2
nazifi Muhammad :
gsky duk mai fahimta zai fahimceka
2026-11-19 18:40:59
1
abu abdurrahman :
allah yasa kafihaka masha allah
2026-11-22 07:50:03
1
Paparazzi & co :
The prof
2026-11-20 12:32:43
2
Suleman Idris :
gaskiya ne
2026-11-16 13:42:05
2
sadeeqtailor :
Salele dan Fulani ‘tittle as’ ( Mataimakin mahadi) Allah ya qara fahimta mai yawa
2026-11-16 21:25:38
2
Danumma :
aiki da kwakwal ke nan munsan ina Ka dosa
2026-11-17 11:33:35
1
abbah0013 :
hmmm yaukuma barka da safiya
2026-11-16 06:34:44
1
Lawali 𝑨𝒃𝒖𝒃 :
TOFA🤔🤔
2026-11-21 23:31:15
1
musa :
karatu yafita fes
2026-11-16 20:22:38
2
Malam Balarabe :
yau kuma professor kasha nishadi
2026-11-18 20:15:02
1
𝙼𝚄𝙷𝙰𝙼𝙼𝙰𝙳𝙰𝙻𝙴𝙴ᶜᵉᵒ :
ya malan 🥰😂
2026-11-16 19:24:03
2
paruq😎 :
Kai Jama.a🤣🤣🤣
2026-11-16 06:27:34
1
AUI.DAURA CLOTHING :
2026-11-16 06:43:40
1
Mr King FX :
wanna karatun yayi 🥰
2026-11-16 08:20:50
1
Tijjani Yusuf Umar :
Innacikin masu ganin post dinnan a farko farko
to kimin like mana
katsaya kana karanta sakona kawai
ni like nakeso fa
2026-11-16 06:28:49
10
Lastborn’s collection :
Kaifa naji ance kai ba dan duniyan nan bane 😂
2026-11-16 13:20:19
2
Sir Ng :
Hadisan basa cin karo, wannan ba fannin ka bane kawai malam
2026-11-16 06:25:37
2
Abksadeeq :
haka in baka yarda da hadisi ba.....
2026-11-17 09:55:25
0
2345 :
gsky malam munaqaruwa sosai wlh
2026-11-21 09:07:28
0
Abba lanzai :
[Pray][Pray][Pray][Pray]🫂✅
2026-11-17 16:37:59
1
To see more videos from user @profsalele, please go to the Tikwm
homepage.