@usainitk31:

Me-Husaini-Tk38 
Me-Husaini-Tk38 
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 16 November 2026 08:39:39 GMT
600159
75326
7893
7567

Music

Download

Comments

umardoro130
Umar mu azzam doro :
Dadina da Kano kana ganin before zakaga after
2026-11-16 09:09:48
3763
gilr547
🦋 :
Yau na tabbatar kano koda me kazo anfika 😂😂
2026-11-16 09:29:21
1599
maryuhm_
maryuhm_candies & more :
Ga burodin kuma manya manya wllh 😩
2026-11-16 09:43:23
1465
cute_merh_rouh
Cute Merouh_thriftluxe🎀🛍️ :
Ban taba Jin ina son yan hisba ba sai yau 😂😂
2026-11-16 10:31:25
1188
aminumabbas
Aminu M Abbas :
gaskia naji dadin bata bread da akayi😂
2026-11-16 09:10:45
646
abba_musa1229
Abba Musa :
Yanzu dai gata ga bready iya ganinta
2026-11-16 09:11:42
412
ibrahim.saeedkaradua438
€ngnr Sd-ķaraduæ :
Dan talaka ake yiwa wane abun
2026-11-16 10:01:22
372
humayrah461
H❤️ :
Yawwa anbata bread naji dadi
2026-11-16 09:12:37
315
shamcy542
shamsiya amanar dan zinari :
wlh kun burgeni sosai allah ya kara daukaka
2026-11-16 09:14:37
274
s.baba.baturanleda
S.BABA BATURAN LEDA (A.M.V) :
Wallahi Nadade Banga Hukunchin Daya Burgeni Irin Wannan Ba 😂😂😂
2026-11-16 09:07:59
198
umar.bayeniass
UMAR AHMAD SULAIMAN 📿 :
mufa KAWAI masoya ne Ya Rasullullah 🥰🥰🥰
2026-11-16 10:00:10
193
ainahbackup
Ainahh❤️😘 :
Shiyasa nakeson Kano kana ganin before kafin wayewar gari zakaga after 😂
2026-11-16 13:46:36
167
shaba2118
play :
This lady should get lawyers to defend her What Hisba has done here is noy allowed by law
2026-11-16 10:25:18
142
mmmusty0
MUSTAPHA KN 🇳🇬🥷 :
MUHAMMADUR RASULULLAH ❤️💕
2026-11-16 11:02:21
130
autar.mamah2
🎀 Zainushka 🎀Autar Mamah🎀 :
ku hada mata da Coca-Cola 😂😂
2026-11-16 12:32:01
127
iliyasurabiu712
lil-iliyeersm kurport :
Allah yakara Miki Imani sarauniyar biredi
2026-11-16 19:49:30
92
meerat451
meerat beauty saloon and more :
Wlh ta samu berediiiiii 😂 Dan Allah ki rage min
2026-11-16 09:35:18
91
jiddat.habeeb
💜princess💜 hauwa 💜B💜 :
gaskiya banji dadiba mace darajane da ita duk da itama batakyautaba allah yashirya amma dan allah taci darajar annabi s a w macece kuma annabi yadaraja mace kuma yace adaraja mace
2026-11-16 09:58:15
86
smart_al_arkrameeh
smart_al_arkrameeh :
ki kore kudar mana,
2026-11-16 09:06:37
85
hafsat.kabeer5
Hafsat Kabeer :
Wllh bata kyautaba zagin datayi amma dan Allah kuyi hakuri dan Allah ku cire mace ce uwa ga wasu dan Allah Kayi hakuri kacire kuyafe mata please wllh naji tausayinta sosai wllh 🥺🥺🥺🥺 naji kamar yar uwata ce wllh har kuka nayimata
2026-11-16 08:54:12
77
sani.kamal14
sani kamal :
Shi yasa mu kanawa muna alfahari da kanmu kuma muna alfahari da hisba ikon allah aikin allah ya saka maku da alkhairi
2026-11-16 10:25:20
56
muhammad_mohan0
Call me, Mohan✍️😅 :
nifa nasan dole season 2 zaifito😂
2026-11-16 09:16:19
52
xeeyjafar
Bby zamzam🥰🥰😍♥️✌️💯 :
Bah adalci anan Sam
2026-11-16 10:04:31
50
deeyan208
Queen halimatu 👑❤️ :
Allah kasa nayi azumi adakin mijinah
2026-11-16 19:50:02
48
To see more videos from user @usainitk31, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About