idan ana magana akan mace mai kirki,mai kamun kai, nutsuwa da sanin yakamata,to ke ce misalin irin wannan mace. A gaskiya, duk lokacin da na yi tunani kyawawan halayen mace, ke ce farko wadda take zuwa raina. Domin a tare da ke na fahimci ainihin ma'anar tarbiya,mutunci,ilimi,haƙuri da natsuwa. ba wai ina yabon ki ne kawai Don in faranta miki rai ba. A'a ina fadin abinda zuciyata ta fahimta game dake. ke mace ce mai daraja wadda halayenta suka cancanci yabo da girmamawa[Red heart] ...
2026-11-16 20:22:21
0
Fauzan Ishaq :
🥰🥰 @
2026-11-17 08:49:40
0
moutari :
🥰🥰🥰
2026-11-17 15:08:10
0
To see more videos from user @napsonbkd, please go to the Tikwm
homepage.