lallai na fahimci akwai mutane ma,abota ilimi da suka yarda da da,awar masussuka
2026-11-16 22:12:40
137
khadeejeer :
Allah yabiya da gidan aljanah wlh mutanan makiya mazon Allah ne da alqur'ni
2026-11-16 21:52:41
89
aminusoso2 :
malam dum mutumin dayada dahadisin iyayen manzon Allah sunawuta allah yastinemasa albarka amin
2026-11-17 00:05:28
49
Wasilu Dayyabu :
Al qar a ni gidan hujja
2026-11-16 20:40:56
48
MASOYIN AHALILBAITY (AS)💪✊💯 :
GASKIYA WLLH MLM KAYI KOKARI ALLAH YASAKA DA MAFIFICIN ALKHAIRI DUNIYA DA LAHIRA AMEEN ALLAH YAJI KAN SHEIKH ML YAHAYA IBRAHIM MASUSSUKA ALLAH YASA ALJANNATUL FIRDAUSI MAKOMARSA AMEEN
2026-11-16 21:51:50
14
Ibrahim sundu :
Allah yasakamaka da alkairi malam
2026-11-16 21:22:47
17
Twins brothers :
wlh ibn Taimiyyah yakawo mana rikicu cikin addini
2026-11-17 02:43:44
24
Abdul Ra'uf yahaya :
Allah ya jikan iyayen ka yasaka maka da Aljannah,
2026-11-17 10:20:18
21
zayyanu Usman :
kai muQabula tanasa akaragane gasakiya allah karaganahdamu alQur ani zallah malam allah shikarama ilimi da natsuwa
2026-11-17 07:24:15
16
JB :
knowledge is power God bless you malam
2026-11-16 23:56:39
12
ALAYE :
wallahi da farko har zan wuce amman na kasa wucewa kawai ina sauraro kuma wlh zancen ka ya fita fess na Karu sosai Allah ya Kara ilimi malan muna tare da kai
muyanzu mungane gaskiya zuwan shek Ibrahim yahaya masussuka alkairine domin yafi zuwan ibini taimiya
Allah kasa MLM yahuta idan tamu tazo Allah kasa mucika da kyau da imani
2026-11-17 10:05:39
7
yushau muktar :
malan azo qarshen maganar kawai
wannan hadisin qarya ne
2026-11-16 22:37:16
12
Abdul,umar=1992 :
wlh kowa yasan gaskiya saidai son rai
2026-11-17 05:39:52
13
mansur a bawa :
wallahi mlm ka Sani farin ciki
Allah yabaka lada
2026-11-17 06:47:33
18
abban tima furniture katsina :
ubangiji allah yayimaka albarka zangina
2026-11-17 06:59:04
9
Ibrahim Ibrahim :
gaskiya ka iya tabbaya na ilimi Allah yasaka da alkairi
2026-11-16 23:22:04
5
💫Nass Dan sarki 💫 :
hmm alqur ani Duniya ne masussuka ikon Allah bless
2026-11-16 23:19:08
8
AL MUDANSSIR PERFUME :
hhhhh allha yakara lafiya mlm namu
2026-11-16 21:00:03
6
A B & MHD :
allah yajikan malam
2026-11-16 22:01:15
6
ismail zayyana :
bakomi cikin lamarinsu sai contradiction
2026-11-16 22:53:37
8
Buba Lamiďo 🤓 :
Am very much impressed on this conversation wallahi …Magana cikin nastuwa ba zagi ba zare ido hujja zallah Kawai …Allah yakara lfy malam. Mudai kam Qur’ani ya ishemu ibada..amma zamu karanta sauran wasu littatafai don musha labarin tatsuniya..
2026-11-16 23:01:01
8
mrs m zango :
Nima Babar hanyar hadisai Allah wa masussuka rahama shahidi