Wllh ni iya ruwa leda uku nke sawa yana dan sanyi ina sayarwa biyu hamsin amma Wlh sai musha goma koma leda dayan kuma fa duk riban baifi dari ba amma wai cewa yayi mene anfanin sai da ruwan idan baza a anfanu da ni ba yanzu dai na daina 🥺🥺
2026-11-16 14:11:01
2
ummulamina1 :
ina miki fatan alkairi
2026-11-16 20:05:53
1
Mrs. Suru Collection :
maganarki dutse
2026-11-16 11:13:39
3
Al kubra star 🌟 :
Allah bless you ma
2026-11-16 14:03:37
1
user528757797082 :
gaskiya ne wlh
2026-11-16 17:11:20
1
Issahaka :
Wai komi kano
2026-11-16 16:57:40
1
oumsafwan :
chab😂 50/50 ayyy😂😂
2026-11-16 11:03:39
1
Attahirwara1 :
slm Oum Haneef inason mata kihadani da wata
2026-11-16 10:41:16
1
ummeehadejia :
wlh hakane [Laugh approved]
2026-11-16 13:55:36
1
KHAIRAN IN SHA ALLAH 🙏 :
khairan in sha Allah 🙏
2026-11-16 10:18:42
2
aminu0764 :
wannan gaskiyane My sister fatan alkairi
2026-11-16 10:40:22
1
SABIU YUSUF 👉🤫🤐🤭 :
gaskiya ne
2026-11-16 10:16:29
1
abubakar :
😂😂😂wallahi kuwa
2026-11-16 10:13:36
1
Muhsie :
rumus kuwa
2026-11-16 14:25:43
0
Shamsi Lawan :
asslm alaik oum haneef nawane kudin rijis tarki dan gaskiya Ina sanki ke kyakykyawa ce sosai
2026-11-16 11:28:48
0
SAMiLOBellO :
🥰🥰🥰
2026-11-16 10:16:27
1
Ibrahimhaladu :
gaskiya ne
2026-11-16 10:13:35
0
M,S,UBAN MARAYU :
I wlh babbar Sana ar ma idan akasa mata ido sai ta balle [Big LOL]
2026-11-16 15:00:42
1
Dauda Adam Gama :
maman hanif ko kincanza falou ne
2026-11-16 11:42:32
1
maman Ayman :
2026-11-16 11:04:49
1
💫 Muazu 💫 Ahmad 💫 :
😂😂😂
2026-11-16 11:53:15
1
Dan kassouwa :
🥰🥰🥰
2026-11-16 11:48:05
1
Abdul bahago0 :
😂😂😂
2026-11-16 10:16:42
1
Sageer Tevez :
😄
2026-11-16 10:17:04
1
To see more videos from user @oum.haneef.ceo.mc, please go to the Tikwm
homepage.