Allah yaji ƙan tawa yasa tana Aljannar Firdausi da sauran waɗanda suka rasu 😭😭
2026-11-16 10:24:49
62
Hauwerh :
inanan da ita tana fama da rashin lfy yau shekara ashirin tana jinya Allah shine kadai gatanmu gata ba musulmaba inafatan Allah yabata ikon musulunta kafin lokacin mutuwarta dan Allah ina barar addu arku dan ahalin yanzuma tana asibiti an kwantar da ita 😭😭😭😭😭😭please
2026-11-17 10:25:41
11
leemert11 :
😭😭😭Allah ya jikan mahaifiyata da dukan musulmai baki daya Ameen
2026-11-17 08:46:21
23
muhd_shauki01 :
Allah ya jikan mamana bansantaba tun in shekara daya ta rasu😭😭😭😭
2026-11-17 08:20:33
20
@A sani :
Allah yajikan iyayanmu
2026-11-17 13:51:25
12
Bello Champion :
ameen ya Allah [Pray][Pray][Pray]
2026-11-17 12:25:40
7
Abba EK :
allafuakbar allah karabamu da iyayen Mou lafia Amin summa Amin 😞😞