@aure_a_yau: NAMIJI MATA DAYA CE MATARSA SAURAN ABOKAN ZAMA NE #aure_a_yau #matsalaraure #kishiya #sirrinaure #arewa__tiktok

AURE A YAU
AURE A YAU
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 16 November 2026 11:59:27 GMT
244034
20874
769
2943

Music

Download

Comments

yaqaim5
SAYYEED :
Point of Correction. Khadija ce Matar Annabi (S) da Yafi so
2026-11-16 14:57:29
125
zarah_modern_wears
ZARAH MODERN WEARS :
nifa ba wata yaudara da zaa min kawai in nemi kudi shine gana na
2026-11-16 12:59:48
203
userqueen__3
Halimz_Chops💕 :
Ko a Ina nake oho?
2026-11-16 13:20:42
277
official_aisha_nazir
Aisha_Nazir :
Haba ummm nifa nace dama maza suma mace daya suke so soyayya dai daya ce
2026-11-16 12:47:11
124
zeesani88
ZeeSani :
Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah 🙏yanzu na yarda nice matar so kuma wace akafi kauna Wllhy nice ta uku a wurin mijina Amma baya bari na saka gyale baya bari Ina yawan tafiya kullum yana complain bana kiransa a waya idan bashi ne ya kirani ba kullum cikin bani shawara mai kyau Allah sarki mijina abun kaunata🥰 mallam muna godiya sosai🙏
2026-11-16 17:22:52
41
khadeejahmaarufsaad
KMS bags and shoes🥰 :
Mijina ne yamin share din videon nn wlh ashe hk akai😂💃
2026-11-16 18:01:01
44
aisha.mustapha437
Aisha Mustapha :
nana aisha capacityn ta yawuce misali nima am second wife Kuma wlh mijina yafisona baigayaminba Amma kowa yasan hkn mamansa ma tafada💃second wife alhmdll
2026-11-17 09:09:55
19
kiddieskano.ng
R_ameerah :
[Tears of joy]duk wacce tasa aranta ita miji yafiso tana cikin ruwa kusada kada
2026-11-16 17:44:07
34
faizasbeauty
F&S Beauty & Home ⭐ :
Nifa a rayuwa yanzu kawai nasamu kudi ta hanyar halal shine nida yarana muji dadi yafiye wata soyayyyar kaniya
2026-11-16 14:28:58
29
zainabumar76
zainabumar76 :
Kuma addininmu ya yadda da hakan?
2026-11-16 13:34:45
21
mrsprince77
Mrs prince 👑🦅 :
Wllh mijinane ymin sharing😹😹😹💔
2026-11-20 13:45:47
0
farida.idris53
Farida Idris :
Attakbir Uwayan gd😍🙏
2026-11-16 14:30:24
109
comfyelegantbysumee
Comfy & Elegant by Sumee :
uwargida shout power
2026-11-16 16:24:40
10
ummeeankaluxe
UMMEE ANKA LUXE👗 :
: Shiyasa nifa na dade dagane cewa so dayane agurin na miji ragowar kawai ajiyesu yayi dan haka shawara Wlh mata murage kishin wahala karshema kinayi bata ke yakeba🥰
2026-11-16 17:32:07
28
2sistersexclusivehijabs
2 sister's exclusive hijabs :
wlh na tsani mijina 😏😥
2026-11-17 12:41:25
7
halima.idrsi
Halima Idrsi Tuareg :
Allah sarki Rayauwa uwar mijina tahanani zaman gidana Dakalma daya taruguza farin cikinmundana yaranmu
2026-11-16 12:32:23
25
rumahsokoto
Rumaah sokoto🫂♥️ :
Shiyasa nice a zuciyar nawa tafarko ai itace a ran maigidan💃💃
2026-11-16 15:53:06
9
hafsy22
hafsy22 :
Maza dai bazamu taba gane lamarin su ba
2026-11-16 18:59:04
15
sultanah0011
🎀 𝒮𝓊𝓁𝓉𝒶𝓃𝒶𝒽_00𝟣 🎀 :
Ta farko haki fiso koh ta biyu ???
2026-11-16 15:27:34
6
zahira.beadpalace
Zahira beadpalace :
😂😂😂uhm nifa lamarin rijalu ba,aganewa NASA Neman kudina a gaba
2026-11-16 19:30:26
17
amb10103
🦁 :
Shine yasa nace b dole fa a sabgar nan wallahi ni kam dai mijin mace daya ne. Allah ya bamu 4 in 1 dai
2026-11-16 16:41:23
16
user5815845825140
yargatan mijin ta :
Yiiiiiiiiiiiihuuuuuuuuuu jama, a ashe nice wacce mijina yakeso wayyyyyyo
2026-11-16 16:39:21
8
sarahyarbaiwa
yarbaiwa22 :
kawai asakarmin kudi mlm😁😁
2026-11-16 14:42:51
8
To see more videos from user @aure_a_yau, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About