@mgombe55:

Maryam Gombe🌹🌹
Maryam Gombe🌹🌹
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 16 November 2026 12:55:44 GMT
72534
5725
257
237

Music

Download

Comments

babakakamohammad
Babakaka Mohammed :
wallahi yerwa a maiduguri karancin sadaki 1 000 000 ne
2026-11-16 14:32:18
25
goronyo22
Goronyo :
ahakanma ancakamai wlh
2026-11-16 15:11:41
20
nasiruahmedtijjani
Nasiru Ahmed Tijjani :
nima na biya sadaki dubu dari uku
2026-11-16 14:38:29
8
saifullahi.lawan7
Saifullahi Lawan :
wllh lokacinda nayi aure na 2019 60000 nabiya sadaki Amma yanzu hmm
2026-11-16 15:00:58
9
ummeeadamzee
UmmeeAdamze :
Ai Maryam ko 5m yabiya beyi Asaraba insha Allah zaiyi Alfari dake insha Allah [Pray]
2026-11-16 15:41:26
7
yakubuashiru650
YAKUBU ASHIRU :
whl baida lfy
2026-11-16 21:32:02
0
oumarfarouk448
عمر فاروق :
Muhammadu rasulillah ☝️♥️
2026-11-16 14:43:47
18
alhshehu0538
alhshehu0538 :
Gaskiya Kinyi goshi
2026-11-16 19:04:50
3
myerima081
m yerima :
wlh sadakin ku yana da sauki sosai dari biyar kawai ki tambaya nawa ake biyan sadaki a maiduguri
2026-11-16 19:25:19
0
sadis2219
Sadis :
Wlh an cuceshi
2026-11-16 15:16:32
5
08136993249mgarewa
Sibuwaihi🙋 :
Hmmmmmmm
2026-11-16 19:53:48
0
hassanmuhammad3000
Hassan Muhammad :
🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣 yayi sa a kenan
2026-11-16 15:02:47
6
bashir.ahmad9604
Bashir Ahmad :
hummmmmm
2026-11-16 19:42:44
0
adamali1998
adamali1998 :
Wallah nawa 1.5m
2026-11-16 18:02:22
0
abdurazaksoja8
Abdurazak soja :
ance an kawo sadaki na dat tambaya nawa wai dubu dari biyar nace ni din yau ni dubu dari biyar wai eh nace haka ake biya ko kuma dai kawai dai anga dan bawan allah ne kawai ana so a cika mai hudu wai a'a ai haka ne ni dai nasan shekara biyu da ta wuce wata sista naga ya aure sadaki dubu dari nace kuma ya biya aka ce kuma ni maryam akaina wai harda laifi duka a awar iya sadaki nace gaskiya baby yayi kokari nace dan allah dan annabi kawu na ya taimaka ya bani dubu biyar a ciki in yace balle in da ba abinci yanzu in an bani dubu biyar nayi cefane na dafa abinci kawai inda allah ya taimaki abubuwan nan da na iya girki wallahi da ban iya girki ba da ba karamin cakai ba dubu dari biyar ni dai ban iyaye
2026-11-16 15:36:23
2
auwalmgyarima
Auwal MG Yarima :
kai yasin an cika
2026-11-16 13:45:28
3
abubakarrabiu157
rabiuabubakar157 :
alhamdulilla
2026-11-16 14:34:39
4
hassan.yusuf786
Hassan Yusuf :
2026-11-16 14:23:13
2
abbagonijr
AB :
Yai sada?
2026-11-16 13:23:00
2
alhwadaindabo
Alh wada indabo :
gaskiya an caka masa
2026-11-16 15:00:01
2
ib.le.ptrolier2
+242🔥🔥🔥 :
yayi yawa Wlh
2026-11-16 13:13:07
2
bkabubakar70gmail.com
bkabubakar70gmail.com :
wallhi gskyn tayi shada
2026-11-16 14:21:57
2
aley_musa
Ali musa :
gaskiya chakamai akayi
2026-11-16 16:25:20
1
jb.jf.1
jîbřîň jîfšôñ ½1🦅🦅🦅 :
gaskiya kinadatau saying wallahi maryam
2026-11-16 17:28:34
1
To see more videos from user @mgombe55, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About