@profdanfulani: Motivation is a feeling, much like the weather. It changes. You cannot build a successful life around something so unreliable. Everyone can work when the conditions are favourable. Discipline is what keeps you moving on the difficult days, when enthusiasm disappears, progress feels slow and the work becomes boring. Success demands repetition. Showing up when nobody is watching. Doing the same ordinary things long enough for extraordinary results to emerge. You must learn to tolerate boredom, resist the temptation to quit and stay in the game long after the initial excitement has faded. Motivation may get you started. Discipline determines how far you go. #Discipline #SelfMastery #Consistency #PsychologyOfSuccess #PersonalDevelopment
Dagaka nafahimce cewar ita nasara arayiewa bawai saa bace akaran kanta wani babban aikine daka iya shafe tsawan lokaci ana ginashi bance babu saa arayiwaba saidai babbar saar dazakai shine ubangiji yabaka tunani maikyawu wanda zai bayu kagina rayiwarka acikin ginanniyar dabia
2026-11-17 01:48:32
3
Rukayya muhammad ibrahim :
masha allah jinjina prof muna gdy da zaburarwa
2026-11-16 21:38:55
3
m gaxar FX 📊 :
Allah y qara daukaka prof
2026-11-16 19:29:54
3
abubakarisah6593 :
Allah y Kara basira da lfy da daukaka duniya da lahira 🥰🥰🥰
2026-11-16 18:43:13
3
taupeeq fashion :
Prof to shi motivation din ai zai iya zama dalilin samar da disfilin din ko kuma kuma akwai banbanci ?
2026-11-16 17:36:05
2
NASSi :
muje zuwa
2026-11-16 17:02:51
3
maidaradja :
merci beaucoup bro ☹️
2026-11-16 15:47:10
4
musa :
Allah yakara basira da daukaka
2026-11-16 19:51:42
3
sani ninidra :
muna alfahari da Kai bro [Pray]
2026-11-16 14:34:32
3
khalil Sani Habib :
Indai hakane, to manzon allah yafi kowa descpline a duniya, sbd yayi kira zuwa tauhidi a kowane yanayi, SAW
2026-11-16 21:44:04
6
Beety sk8 :
Kafin kayi magana yanzu ina gama kallon videon wani guy something Brainiac mind yake akan cewa ba wani abu discipline sai motivation ya fara sannan ake samar dashi wannan discipline ɗin amma zan ji ta bakin ka
2026-11-16 15:24:49
2
Abou Abou :
Allah ya saka
2026-11-16 18:46:23
2
umar Suleiman kazir :
winning...
2026-11-16 14:46:35
1
Salele Danfulani :
2026-11-16 14:30:57
2
Salele Danfulani :
2026-11-16 14:31:01
2
Salele Danfulani :
2026-11-16 14:31:06
2
Ibrahim Sham'una :
gaskiya ne
2026-11-17 15:10:41
1
It'z Auwal hadejia :
wllh wani lokacin idan ina magana sai naga kamar ina kwaikwayon ka ne
2026-11-16 14:29:40
3
To see more videos from user @profdanfulani, please go to the Tikwm
homepage.