@rfi_ha: Yadda Goodluck Jonathan ya nuna dattaku bayan ya sha kaye a zaɓen 2015, inda cikin kwanciyar hankali ya miƙa mulki ga Muhammad Buhari, abin da ya janyo masa ƙima a idon duniya
RFI Hausa
Region: NG
Monday 16 November 2026 14:52:40 GMT
Music
Download
Comments
fatuhu kabiru11 :
Allah sarki sayyadi Goodluck
2026-11-16 15:09:34
179
ABZ Hausa TV :
Lokacin da Najeriya ta fara lalacewa kenan
2026-11-16 15:07:02
76
mz fashion design :
a few moments later 😅
2026-11-16 17:42:14
5
pharouq001 :
in sha'Allah haka tunibu zai mikawa Atiku Abubakar a 2027 alfarmar yahaiyu ya qaiyumu 🤲🙏🤲🙏
2026-11-16 17:04:39
19
King Na’Allah :
Daga nan matsalar tafara.
2026-11-16 16:09:42
19
Yazeed :
sai talakka sai yasha jarmiya. i remember this
2026-11-16 19:54:51
0
AHMAD SHEHU IBRAHIM :
Wllh buhari yachi amanar mu Allah ya isa😏
2026-11-16 15:39:01
65
abksadiq23 :
Good luck Jonathan , radiyyalahu anhu 😁
2026-11-16 20:54:52
0
ABEDON :
can president Tinubu do this😁😂
2026-11-16 19:32:27
0
Aliyu-Hydar🎮 :
Allah ka haramtawa tinubu komawa kan mulki
2026-11-16 17:41:31
8
theycallmewurldpato :
Na here problem for start
2026-11-16 21:39:22
1
Ameenatu🥰 :
Dan allaah me hali ya taimakeni da jarin awara 10k ko dan wake 20k Ku taimakeni 😢😭
2026-11-16 16:27:12
6
Danboy hijabs :
gaskiya Goodluck Ka cucemu
2026-11-16 16:55:42
5
saiduali04 :
thanks
2026-11-16 19:41:52
0
𝒜𝓁-𝒜𝓂𝓏𝓏𝓃 :
tunibu soon
2026-11-16 17:55:52
0
bin rouphaeeh :
Ranar d farin ciki y kare a Nigeria 🇳🇬 🥺
2026-11-16 22:44:38
1
👑KING TALBA👑 :
ko bana hk za,ayi
2026-11-16 15:19:54
9
AbbaSabo25 :
Allah yasa Goodluck ya muslunta
2026-11-16 15:50:10
6
Abdullahi Ismail :
Allah sarki baba good luck 😭 Allah ya isa buhari wlh idan nayafe in mutu
2026-11-16 19:51:25
0
UmarFaruk :
wan Nan ce ranar da muka fara shiga matsala a Nigeria
2026-11-16 20:09:01
3
nasir :
Allah jikan baba buhari
2026-11-16 18:47:35
0
REALIST ABU :
Goodluck Ebele Jonathan Azikwe Quote no Nigeria blood is worth my political ambition if I lose I am going back to my village.Respect 👊👊👊
2026-11-16 17:18:14
3
Jenco auto :
I like as Buhari and Tinubu destroyed Nigeria [Laugh approved]
2026-11-16 19:35:22
3
new Nigeria is coming soon 😎 :
wlh Jonathan yafi buhari zama mutumin kirki Allah yasa yamusulinta 🙏🙏🙏
2026-11-16 16:54:16
4
Mujjahid Marma :
Allah ya isa Tsakanin mu da Buhari😏
2026-11-16 18:52:10
3
To see more videos from user @rfi_ha, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.