@smalldawabh1130:

abba🌎✅
abba🌎✅
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 16 November 2026 16:47:39 GMT
34003
1390
41
93

Music

Download

Comments

almatari920
Almatari :
Ya Allah ka kirgasu daya bayan daya sannan ka ga bayansu gaba daya
2026-11-16 20:53:15
8
babangidau3340
MIJIN TACE🫶🫣 :
Wace irin baker kasa ce wannan [Crying][Crying]
2026-11-16 22:22:53
1
anurisa1
Annur Isah :
Allah yatona asirinsu
2026-11-16 23:26:37
0
ahmadharunadbzet
Ahmad haruna :
Alhamdulillah da kasa anamutuwa kuma kakeyin shisabi Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah
2026-11-16 23:44:07
1
barley.dan.alhaji
BARLE DAN ALHAJI :
yau she ya mutu
2026-11-16 20:40:03
2
adam.musah026
king 🤴musah adam 00 :
Kujira Allah wllh 🧏‍♂️
2026-11-16 22:59:03
1
hamisuabdurrahimu
Hamisu Abdurrahimu :
dakai dashi duk daya kuke
2026-11-16 18:23:50
2
yahaya.rabo.abdull
yahaya rabo abdullahi :
akwai Allah
2026-11-16 20:17:42
2
yackson99
TUKURA :
Allah sarki 😭 rayuwa saidai duniyya ba matabbata bane, Allah yakawo Muna karshen wannan masifa alfarman Annabi Muhammad S A W ♥️
2026-11-16 22:40:23
0
senseman66
SENSE :
Hmmm Ana shiri a Nigeria
2026-11-16 23:12:14
0
msandacrc
msandacrc :
Kullu nafsin za'ikatul maut
2026-11-16 22:47:05
0
adamuilliyasu130
iliyasu Argungu :
inallillahi waina ilaihim rajiuna 😭😭
2026-11-16 23:03:34
0
auwalmuhammed765
Auwal Muhammed :
saura kai
2026-11-16 22:31:21
0
alyasaa.masoyi
ALYASAA MASOYI :
Allah yaimana maganin ku
2026-11-16 22:52:02
0
harunaabubakari7582gmail
D BLACK 87 :
Yaa salam 🤔🤔😢😢😥
2026-11-16 20:05:18
0
nuhu.umar.sokoto
nuhu Umar sokoto :
akwai Allah
2026-11-16 19:24:12
1
saleh.musa2
Saleh Musa :
Nigeria fa saidai ayi batun yazaayi agyara amma don lalacewa tariga ta lalace
2026-11-16 18:03:59
4
yanmaddu
Yanmadu :
Wanna murya bana bafulatani bane
2026-11-16 23:21:54
0
tukurbala772gmail
Tukur,Bala,Angon,maerabo 💔🙌 :
Qaryah kuke Malam Yana rayeh wlh ubanwah ya kasheshii 🥹🥹
2026-11-16 22:59:24
1
hamzazakara255
Hamza Zakara :
zasu haɗu da fushin Allah
2026-11-16 22:41:18
1
auwal.moriki
Auwal moriki :
basusan bello yabo BA wlh KO namansa suke yanka bazai nemi akawo kudi a amsa ba
2026-11-16 18:03:18
1
salisu.ibrahim01
Salisu Ibrahim :
innalillahiwainnailaihirjiun innalillahiwainnailaihirjiun subhanallah astagfirullah wai wannan wata irin Qasache Nigerian kenan
2026-11-17 00:04:52
0
yunusadcoach
yunus :
Yanxu ae ankasheshi yaje yyiwa Allah bayani
2026-11-17 00:10:42
0
saraky27
Saraky🏆 :
zasu haɗu da fushin Allah
2026-11-16 23:39:31
0
tysaheed
the withness :
kuma a kama irin wana ayi shekaru ana sharia kuma amasa hukuncin gidan yari bana kisa ba.
2026-11-16 20:37:10
0
To see more videos from user @smalldawabh1130, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About