@dr.jajaye:

Dr jajaye🇳🇬💕🇳🇪
Dr jajaye🇳🇬💕🇳🇪
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 16 November 2026 18:24:27 GMT
194596
12524
655
1373

Music

Download

Comments

habiba60232
🎀Habeee🎀 :
Allah ya tsaremu da zina bayan aure😭💔
2026-11-17 11:11:44
199
fannatah4
falmatah :
idan ba maza sunfi cin amana ba Allah yasakamin da alkairii
2026-11-17 10:49:51
17
khaireeyah230
Khaireeyah :
kuje ayi awon DND mana
2026-11-17 07:28:09
61
ummu.aeesh5
Ameerah50 :
Hmmm kowa da jarrabawarsa kai namijine kake fama da hakan ni muma matan haka muke fama wajan mazan ya Allah ka bamu Miji na gari kai Kuma Allah ya baka mata tagaru
2026-11-17 06:12:07
57
serdik_sarki
Sarkin-Yakee⚔️ :
Nifa zan iya harbe ta wlh….. I see no any reason to cheat in bakyason mutum ki fada masa ki fita kawai Life is very simple
2026-11-17 10:44:28
16
user841213340450ze
Zee kamshi 🥰🥰❤️❤️ :
Pls kayi hakuri kakarfi Yarannan pls🥺 sukuma kabarsu da Allah 🥺🥺
2026-11-17 06:41:23
17
samirahmusababa
SAMEERAH🌹💫😍 :
zargi yafi yawa a maganar ka
2026-11-17 13:59:34
6
sholysholy30
aishaishaq :
Allah yarabamu da mugun ji mugun gani yah Allah [Crying][Crying][Crying]
2026-11-17 20:02:41
1
farartela
Aishatu :
Kayi hakuri pls Dan yaran pls
2026-11-17 05:43:19
36
zharaclass7
Zhara🫧class🌬️🐍 :
Dan Allah dan annabi kayi hakuri dük wanda a kace yayi hakuri an cuceshi dan Allah kabar maganar sabida rayan kaji Bawan Allah
2026-11-17 06:47:29
5
kcrestaurant001
Kwajaffa’s Cuisine 🍽️ :
Allah yasa mudace 🤲🤲🤲
2026-11-17 17:41:01
0
i__khaleel01
i__khaleel :
Ayi genotype mana
2026-11-17 05:31:01
13
yunus.mohammed.c.a
yunus Mohammed c a 9 :
so sorry abokina
2026-11-17 18:12:06
1
abdulhamid.umaru
فاطمة أحمد :
himm dakayihaquri wlh
2026-11-17 16:35:56
1
hydar02
A galadeemah :
Allah ya sakamaka, tabbas Kai kadai kasan zafin radadin da kakeji😢
2026-11-17 10:54:54
10
abmaproperties2
ABMA PROPERTIES :
wallahi hawayene idona yanzu haka 🥺
2026-11-17 08:19:42
10
fideeey02
fiddy :
himmmmmm
2026-11-17 19:23:01
1
shehuusman136
shagari 001 :
abun badadi wlh sorry[Innocent][Innocent]
2026-11-17 16:32:41
1
sumyauta
sumyauta :
Allah muntuba abin is too worse 😭😭😭😭😭😭😭😭
2026-11-17 05:43:01
21
abu.abdullah0222
أبُو عَبْدَاللَّه :
Allah karabamu da munmunar qaddara cikin rayuwar mu
2026-11-17 05:55:40
14
shamsdvmft4
S Army Bbr :
sorry brother sorry brother
2026-11-17 10:31:37
5
dankaduna62
engineer62 :
Dan Allah boss man kayi hakuri kar zumunci ya lalaci please
2026-11-17 06:30:36
8
makarfi717
makarfi :
Ni shiyasa koh auren bazanyiba
2026-11-17 01:57:25
11
01sintali
Sintali👑 :
Naji zafi matuka na chin Amanar da aka maka Wlh 🥹🥹 but banso kasa yaranna a issue ba, kuma don Allah a cire picture nasu
2026-11-17 05:09:25
20
hauwajidda123
Hauwajidda123hauwajidda123 :
natausayama wannan bawan allah Kai ya allah 😢😢😢😢
2026-11-17 06:00:23
9
To see more videos from user @dr.jajaye, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About