Inason Abba Amma magana ta gaskiya Yafara bani haushi yanzu
2026-11-16 19:06:52
238
sayyada Amina 💫💫 :
Abba ka ragewa kanka masoya yau wlh
2026-11-16 21:34:49
34
Maiturare62 :
Insha allah da girman ubangiji falle daya zakai
2026-11-16 19:32:42
77
sheemah_ ⟦BSKN⟧ :
Wai a gaban sarki ake wannan shiriritar 🥺🫢
2026-11-16 20:48:08
43
Yusif smart textile kano :
Allah yakaimu ranar zabe zakagane da suwa kakeyi wallahi.
2026-11-16 20:25:15
36
Headskareems :
Anya Abba Dan Halak ne kuwa??
2026-11-16 20:40:40
52
feedystouch bacup account 🥹😭 :
Allah sarki sulen garo yasan darajar masu daraja ko mgn bayayi shi saidai yayi murmushi 💪
2026-11-16 19:09:56
60
user S.K :
Abba ka cika gwarzo
2026-11-16 21:45:06
11
Auliya allah3 :
insha Allahu kaine governor 2027
ba wani lefin da kayi mana
kana aiki ka gyara kano wlh
2026-11-16 21:53:56
6
MDG_DELIGHT :
waye ya lura abba ya rame 😂
2026-11-16 21:55:57
7
عمر فاروق :
My hero is Prophet Muhammad ﷺ ❤️
2026-11-16 20:55:40
53
Real Sani Justice :
insha Allahu, Abba sae mun baka mamaki
2026-11-16 21:20:43
7
Ahmadul arabeey attijjaneey :
TMG in sha Allah 🙏🙏 and you too
2026-11-16 23:35:34
0
Hussaini labo :
Anya governor lpy Shi lau
2026-11-16 23:07:51
0
international business :
abinda [Tears of joy]
2026-11-16 23:17:45
0
Value :
tsmmm this is totally nonsense wallahi shame the catch me 😳😳
2026-11-16 22:58:33
0
UMAR AHMAD SULEIMAN (FAILA) 📿 :
MuFa Kawai MASOYA Ne Ya Rasullullah 🥰🥰
2026-11-16 19:43:36
34
Mvchiss :
Abba F2
2026-11-16 23:11:12
0
idrisibrahimkwarkiya :
sabuwar kano insha Allahu
2026-11-16 22:26:47
8
Danlami Ibrahim :
Allah munroqeka kada kajarrabemu da irin Abba acikin rayuwarmu takowana 6angare
2026-11-16 19:33:46
39
Yusuf Dan Mamah✅ :
Insha Allahu sai Allah Ya Kunyata ka Abba
2026-11-16 20:55:18
5
Sir Lyxzz :
Banda ABBA wanene zai dauko maganar iyalin shi yazo bakin podium yana furta ta!!?
maganar Falle Biyu da Falle Daya dayake Magana fa, yana nufin Matanshi biyu (Falle Biyu) amma yanzu an saka shi yadawo Falle Daya (ya saki matar sa daya, so yanzu mata daya yake da ita)
zai bawa commissioner go ahead a sanar da Mutane idan akwai masu bukatar yadawo Falle Biyu sai su kawo application letter. meaning; idan akwai mai bukatar gwamna ya aure ta tou sai nuna greenlight.
Allah ya Kyauta wannan siyasa sai ahankali
2026-11-16 19:34:43
21
💫💫Waleed✨✨ :
Na rantse da ubangijin Annabi Adamu nayi da na sanin soyayyar da naiwa Bawan Allah Nan
2026-11-16 21:22:06
5
maryam :
mgnr gaskiya Abba jifarshi akayi
2026-11-16 20:51:53
11
fati.wav🎧 :
Waya Lura yafara zarewa
2026-11-16 20:24:06
8
To see more videos from user @sardauna_shoot.ng, please go to the Tikwm
homepage.