@khaleephersani1: #vira @Tijjani Gandu so sad 😭

Khaleepher sani sabon titi
Khaleepher sani sabon titi
Open In TikTok:
Region: SA
Monday 16 November 2026 19:36:32 GMT
43651
5117
315
197

Music

Download

Comments

_khalelullah
_KHALELULLAH💯✅ :
gaskiya Abba baida hankali wlhi
2026-11-16 20:57:03
58
sheemah__
sheemah_ ⟦BSKN⟧ :
Wlhi kuwa 🥺🤦 kuma wai a gaban sarki sunusi
2026-11-16 21:12:26
30
shatuagigi
Shatu Agigi :
Duk a cikin abun nan baa tun yaran kowa son kanshi yake baya tuna diya😭😭😭. Yaran nn har abada bazasu manta wannan cin abun ba😭😭😭😭
2026-11-16 21:37:23
4
me.kyau95
me kyau :
alfarma Annabi bazai Qara Zama gwamna ba 😭 so sad 💔
2026-11-16 21:48:30
8
abdallahismail957
MAJA GLOBAL SERVICE :
wallahi dan uwa dan uwa ya cutar da ma alumar jahar kano a cikin irin wannan shugaba ne ke jagorancin tiswano wallahi ina da na sanin kasancewa ta dan jahar kano da abu ne yake jagoran to na'am dan uwa wallahi har kuka nayi nake kaman babata ya aka saka saboda cin mutunci yayi yawa yanzu ma magana miki da abokanai na akan cewa asiri ne wallahi wannan amma wallahi allah ya isan mu al'ummar jahar kano domin wannan cutar da jihar kano ne ba magana ce ta siyasa bane ta kano an sanmu da mutunci da sanin daraja
2026-11-16 20:39:43
18
mummytasawa
rabi'atu sani tasawa :
wlh abun yamin ciwo sosae[Crying][Crying][Crying]
2026-11-16 19:45:36
27
musa_haruna2
Musa Haruna :
Insha Allah cikin Jarrabawar Abba Kunnuwa Harda Auren Wannan Ballagazar Tyma cool
2026-11-16 20:55:14
9
aishabashirgwadab
Aisha Bashir Gwadabe :
“Idan kun ji tsoron cewa ma’auratan ba za su iya kiyaye dokokin Allah ba, to babu laifi a kansu idan matar ta fanshi kanta da wani abu da ta bayar.” (Suratul Baqarah: 229). Wannan aya tana magana ne game da Khul’i (الخُلْع), wato hanyar da mace za ta bi idan ta ga ba za ta iya ci gaba da zaman aure ba. Hanyar da ta bi ita ce hanyar da Allah Ya halatta. Ba ta so ta ci gaba da zaman da ba za ta iya ba, don haka ta nemi mafita ta hanyar da Shari’a ta tanada. Ba wai don ta tozarta mijinta ba ne, sai dai don ta samu mafita daga halin da take ciki. Ta duba mutuncin Ya'yanta su rabu cikin mutuncin Amman yazo ya cakawa kansa wuka dakansa Allah yakyauta
2026-11-16 21:21:02
7
user7668762888451
user :
wallahi bakin uwa ne
2026-11-16 20:22:33
15
dankanawakids
FAREEDA💞 :
mace bata nemi saki tun farko Saida t Tara yara har 6 tanemi saki to wlh ayi mata adalci masu cewa bata kyauta ba 🥺 Tunda yafito yatsaketa a idon duniya wani abunda yake aikatawa a gida Allah ne kawai masani sai ita da she
2026-11-16 22:09:48
2
user929985877655
Mune K T :
wllh wllh wllh wllh wllh wllh wllh wllh wllh wllh wllh wllh wllh wllh wllh wllh tsakanina da abba gida gida saidai Allah ya isa banyafeba nidai tsakanina dashi Allah ubangiji yasakamai
2026-11-16 21:33:08
8
user6186525828254
user6186525828254 :
Duniya zata dawo masa da hankali ai
2026-11-16 20:38:59
20
mothers918
Matar mijinta :
kila teemacool zai aura
2026-11-16 21:28:16
3
abdoulkadirm
Abdoul :
Kaji tsoron ace Teema Cool tanada update dinka
2026-11-16 22:08:33
0
cactusjac0
EL_MOH_NOH💯 :
Na rantse da Allah na kara tsanar abba kunnuwa kuma inshallah ka gama mulki
2026-11-16 22:12:32
1
harira3812
Maman Aishal🥰💝💯 :
gaskiya ne
2026-11-16 21:12:44
4
abubakarumar3835
abubakarumar3835 :
Kwankwaso yafishi laifi.
2026-11-16 21:23:49
0
official__tima
Official timaa Esq🇳🇬 :
So disrespectful honestly 💔
2026-11-16 21:47:46
6
9is_my_country
Dan Kasa na gaske :
Wallahi sai yayi regretting wannan abun da ya aikata with time .💔💔💔💔
2026-11-16 20:48:18
0
yusufalhbello
Yusuf A bello :
A cikin mutane fa
2026-11-16 20:59:48
0
rukayyaabubakar8779
rukayya only :
innalillahi wa innalai ilaihi raju
2026-11-16 20:59:04
3
badiyasaminu
Badiya Saminu :
wanan gskyne km wai shugaba gskyr magana wllh wanan baidace da mulkin jama aba
2026-11-16 20:29:33
3
ummulohsempire1
Fashion by Ummeetah🛍️ :
Ahhhh ya Kamashi sosaimaa kuwa
2026-11-16 20:19:37
6
yusufdragon1
engineer 👷🌆🏨🏗 yusuf Usman :
@سلمى يوسف:ya Allah dan tsarkin mulkinka, karka bawa abba nasara, wannan mulkin dayake takama dashi Allah kakwace,
2026-11-16 21:15:54
3
To see more videos from user @khaleephersani1, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About