Alhamdulillah Allah yasa wannan babban sakon da kika aika ga matan da aka yi musu kishiya suka ki hakuri ga sakamakon su sannan da mata irinsu Khadija da jamila Allah ya kara basira sister muna godiya ina alfahari dake 👍👍
2026-11-17 05:49:45
1
Barrister👨⚖️⚖️ :
Talakawa mukula da sallah Akan lokaci 🙏🥰
2026-11-16 20:55:17
3
Ali Tijjani 343 :
kince tanada ciki amma Kuma tayi aure
2026-11-17 12:27:09
0
ashmeerah :
yauwa nikam natabbayeki ba ance habiba tanada ciki na wata biyu 2 ba toh yazancen cikin
2026-11-17 06:00:06
0
user9731598818074 :
😂🤣😂 Masha Allah
Allah ya kara basira
2026-11-16 22:07:34
1
Ummu aisha :
wayyo habiba balaifinki bane kaddararkice 😭 Allah yakara basira munagodya kwarai 🙏 Allah yakaramaki basira
2026-11-16 20:39:58
1
amatullah724 :
nazo da wuni 🥰
2026-11-16 20:26:03
1
essyskitchenkano :
Dan Allah asa yasaketa takuma gida habibbu
2026-11-16 20:43:57
1
Ammin mardiyya :
mashallah allah yaqara basira
2026-11-16 22:20:04
1
♾️❤️ SoulOfFN ❤️♾️𓆩TCE𓆪💠 :
Do ur best dear kawae dae a tausayawa habiba
2026-11-16 20:44:19
1
Shamsiyya Abdulrahman :
dan Allah kisa yasaketa Takoma gurin mijinta tunda shima maison yayiba please
2026-11-16 20:22:32
1
pheena🥰 :
Masha Allah 🥰🥰
2026-11-17 20:32:10
1
Queen S :
Masha Allah sis Allah yakara basira har muncire Rai yau 😀