@isah_ayagi_1_:

Isah_Ayagi_1
Isah_Ayagi_1
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 16 November 2026 21:23:24 GMT
27967
4918
204
53

Music

Download

Comments

danalahji45
DAN ALAHJI 🇳🇪ISMO🔥♓️ :
wlh silar wan wakar nazama mai kone kahi a agowar mu ta dalilin wata yariya na adabi kowa wlh💔👌😭
2026-11-17 00:03:25
6
amansange0
SADDEEQ AMAN SANGE☑️ :
Wllh Mai Gida Mun Kai 6 years Muna Jiran Ramatu 3 Wannan Duk Mai Mai Kayi Sai Ƴan Chanje Chanje Da Kayi Chigaban Labarin muke Jira Dan Allah Yaushe Zamu Samu Vol3 Please please please
2026-11-16 21:30:09
8
yussifahmedlecomm
Alhadji Yussif Ahmed :
nawa ka gujeni
2026-11-16 22:10:01
4
dan_luran
MUHD DAN _ LURAN✍️ :
haba Isa ayagi wllh nakai shekara 4 zuwa 5 ina jiran waqar nan ta 2 amma bakiyiba sai yanxu kuma yanxuma sai munjira ta 3 malam kasaketa kawai mutuwafa akeyi
2026-11-18 13:02:15
0
user9452008394349
Mahamadou Issa :
Inata 3 dan Allah
2026-11-16 21:28:26
4
bfzakari
bfzakari :
Allah yadafa ogah
2026-11-16 21:26:21
4
smantsquare
Sman Tsquare Manchi💍 :
Munajiran ta uku Ka maimaita mana ta 2 kodayake Naga vol.2 🙏😂
2026-11-17 06:36:10
3
umarmoh4
umarmoh4 :
Masha allah Allah yakara basira. wlh ni wann da akagyarama,tafimun dadi, akan tabayan. dukda itamafa tayi dadi amma wann tasha gabanta.
2026-11-17 17:13:20
1
user4249036447496
bashir m fulani international :
alhamdulillah waqa tayi munyi shekaru muna dakun fitowarta don Allah ta ukun kartadau lokaci da yawa maigida
2026-11-17 09:36:48
2
kingabdulb1
🛡️《KING》ABDUL《A♤B》🛡💔🔐 :
oga gatawa ♥️🙏🏼gaisuwar
2026-11-17 11:46:03
1
ayoubamht2
AYUOBA CB :
assalamu alaikum malam isa a yagi waƙa tayi dadi muna jiran ta uku dan allah karta dade allah ya bada sa'a😁😁
2026-11-17 10:54:28
1
ms.agaji
MUHAMMAD SAMINU MUHAMMAD :
ya baba shugaban mawaqan are waiting knnn
2026-11-17 10:41:39
1
hmedmoh2
Ag Amajigh ♓ :
indai waka ce , wallahi Ayagi maye ne , shine kadai zan saurari wakar shi har karshe
2026-11-17 10:46:14
1
prof_jabirld
Prof Jabir Ld :
vol 3. muke jira, munji wannan tun 5years ago
2026-11-17 11:30:57
1
habiboumaizamani
habibou mai zamani :
sai godiya
2026-11-16 21:26:33
0
umarbabangida06
UR clothing CEO @Wambayi ✂️✂️ :
Allah ya qara basira mai gida
2026-11-18 20:15:51
0
bellohas8
Bello 121 :
👍🥰❤️
2026-11-19 20:49:09
0
maryammaryamtahir18
Maryam🥰🥳 :
Mudai munata jiran 3
2026-11-16 21:29:05
1
medomouhamed6
medomouhamed :
🥰🥰🥰🥰🥰
2026-11-17 21:28:58
0
user3051001786875
Umar kt :
🥰🥰🥰
2026-11-18 02:30:07
0
ahmedonefive
Ahmed one five :
Amma kasamu jira fa🤔
2026-11-18 00:41:22
0
ahmadadama72
aliyad n ayir :
isah-ayagi gasskia Kay sarkin mawakan Najeriyane Allah kara basira
2026-11-19 12:36:56
0
aminuoada1
Aminu o/Ada1 :
🥰🥰🥰🥰🥰
2026-11-18 12:51:52
0
dj_fantia_on_top_kano
DJ_FANTIA_ON_TOP_KANO :
Masha Allah Tsawan Shekaru 3 Kenan Ina Jiran Zuwan Wannan WaƙarvDomin Naji Yadda Takaya
2026-11-18 08:32:52
0
lakataayagi
SELE :
wannan wakar ta tunamin da wani abu da ya faru da ni
2026-11-16 21:31:52
0
To see more videos from user @isah_ayagi_1_, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About