Allah sarki mama saidai kaga rujalu sunduka kurum 🥰🥰🥰😭
2026-11-18 20:37:07
5
Abdulmalik Tameem :
Allah ya mana baiwa da yawa a wannan rayuwa, sai dai mafi shuhura shi ne, da ya yi mu cikin al'ummar manzon Allah.
Allah ya halicce sa, ya kuma zabe sa, ya girmama shi, ya ce kuma a girmama shi, duk wanda ya same shi, to ya samu komai, wanda ya rasa shi kuma, to ya yi asarar da ba ta inda zai maye gurbi.
ALLAH KA YI SALATI DA TASLIMI GA MANZON ALLAH.