@izalatulbidia6: abusalma kano akan matar #creatorsearchinsights2025 #kwankwasiyya #qadiriyy #tijjaniya📿📿islam🌹🕌🕋masoyin #sunnah

issa-Assalafiya
issa-Assalafiya
Open In TikTok:
Region: NE
Monday 16 November 2026 21:37:34 GMT
20070
1547
89
176

Music

Download

Comments

mhizzjayy
Dr.jermielerh :
Abun dadin shine ,shima Yana da yara mata. Wallahi mu kiyaye rudun dunya, masifa ce Wallahi. Allah ya sa mu dace, Amin
2026-11-16 23:28:38
8
221tomakenigeriangreatag
GARKUWAR SUNNAH. AMV :
Da kwankwaso ya kama mutuncin sa da duk haka bata faru ba, kwankwaso shine ya sayi duk wannan abin ya biya
2026-11-16 23:27:09
7
alkalizulaihat82
Zulaiheart :
gaskiya ne wallahi,abin tausayi
2026-11-16 23:30:22
1
auwal_salis
Auwal Salis. :
mgnr gsky da gsky kenan jama'a mudibi wananan tunanin fah na Abu-salma
2026-11-17 00:18:04
2
annabishinemafita1
Annabi Shine Mafita🙏🙏 :
kar amanta aiwa annabi salati 🥰
2026-11-16 22:57:36
11
fayzahs6427
fayzah's households📈 :
Wlh tayi hakuri sosai koba ubana ba ko yayyan babana wlh tallahi baxan taba jurewa na cigaba da zama ba
2026-11-16 23:58:51
6
yahayakachalla
yahayakachalla :
Gaskiya dai Abba yasamu matsala
2026-11-16 23:24:10
8
user55036126099615
mustapha z adam :
bansan Kwankwaso Amnah tanada gaskiya
2026-11-16 22:46:16
9
rabiuibrahim41
Muhammad rabiu omega :
wlh tama Yi hakurin zama . idan watace tun tuni wlh da tuni ta wuce
2026-11-16 23:29:56
6
mardiyyaibrahimil
Mardiyya mardis :
wlh wanna gaskiy ne
2026-11-16 23:17:32
5
dayyibafagge1
dayyiba Ahmad fagge :
Ai insha allah abba yaci taliyar qarshe alfarmar shugaba sallallahu alaihi wasallam😭
2026-11-17 00:03:13
3
ussysmart11
Ussy dubai 🇦🇪🇸🇦 :
Tana da hakuri da tarbiya saboda hasalima statement dinta ma batasa mgn siyasa
2026-11-16 23:54:34
2
abubakarabdull8521
Abbatysara :
ai lokacin zabe zaiso zaiyi bayani
2026-11-16 23:23:58
4
nussydiamond1114
Nuccy Daimond :
wlh gsky kafada ni naga kokarinta ma wlh da harta kai iyanzu
2026-11-17 00:08:04
2
sulaimanadomuhamm
Baffabichi1 :
Wllhi hakane Babu Wata yar halak dazata bari Aci mutuncin Mahaifinta
2026-11-16 23:48:18
3
user6615695577633
sagir ne :
good salma
2026-11-17 00:34:18
0
goni_couture
Mrs sultan :
Gaskiya ne
2026-11-16 23:34:47
3
abubakarharuna678
BARRISTER. :
Ba rikicin siyasa bane kawai tun kafin a samu matsala Abba da Kwankwaso dama akwai rashin jituwar.
2026-11-17 00:01:21
1
matarmijinta557
S & S foultry farms :
ba sirikin arziki bane gaskiya 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
2026-11-16 23:29:14
3
umarahmadfanadi
عمر فاروق :
Subhanallah abba Maci amana
2026-11-16 23:43:47
1
turakinbarayandaura
Turaki baraya :
wann gaskiyne wallhi
2026-11-16 23:50:34
1
mimimuhammad61
mimimuhammad61 :
Wannan Gaskiya ne kafada gaskiya ne
2026-11-16 23:51:48
1
lawalumar366
lawal umar nurse :
wannan shine gaskiyar magana abinda kafadi
2026-11-16 23:45:38
1
ibrahimhammajoda7
Ibrahim Hammajoda :
Ba komai,In Allah ya yarda ba zai zarce ba.
2026-11-16 23:36:28
1
abbasinuwatsalaha
ABBAS MUHAMMAD INUWA :
gaskiyane wlh
2026-11-16 22:57:43
1
To see more videos from user @izalatulbidia6, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About