Don Allah na bayan malan ka gayama malan chewa Yusuf sani argungu yana gaishe shi kuma yayimin Adu,a Allah ya karamin son annabi muhammad sallallahu alaihi wasallam
Allah ya mana baiwa da yawa a wannan rayuwa, sai dai mafi shuhura shi ne, da ya yi mu cikin al'ummar manzon Allah.
Allah ya halicce sa, ya kuma zabe sa, ya girmama shi, ya ce kuma a girmama shi, duk wanda ya same shi, to ya samu komai, wanda ya rasa shi kuma, to ya yi asarar da ba ta inda zai maye gurbi.
ALLAH KA YI SALATI DA TASLIMI GA MANZON ALLAH.
2026-11-18 12:04:36
9
ibraheemsarakee✊ :
sallallahu alaihi wasallam
2026-11-17 16:55:16
3
user5499961533418nasiru :
sallahuallashi wasallam 🙋🙋🙋🙋🙋
2026-11-20 13:17:08
3
M. U. R :
s a w gaskiya ne
2026-11-18 12:01:00
3
SHAHIDU :
saw
2026-11-17 20:23:21
3
To see more videos from user @masoyinannabi088, please go to the Tikwm
homepage.