Ko 1k na bawa mama nah Whl Sai na samu 10k kyauta🥺
2026-11-19 05:39:39
373
Ajidadi backup🎉📸💫 :
Wlhi Allah Akwai lokacin dana bawa mahifiyata 10k lokacin kuma 11k ne dani amma wlhi Allah dana bata 10k wlhi danaji kasuwa sai da nasamu dubu dari biyar 500,0000 yanzu ta rasu Allah yajikan iyayan mu wlhi rashin uwa babar masifa ce 😭😭😭😭😭😭😭😭
2026-11-19 09:15:38
210
Oum ahyan lyrics :
Allah sarki muda bamuda su a raye fah 🥺🥺🥺🥺
2026-11-19 13:56:06
68
Hussain :
muda muka rasa iyayan dukka biyu Allah ya kai rahama kabarinsu😭😭😭😭😭😭
2026-11-20 13:58:47
7
Mrs sadeeq :
tabbas uban giji Allah kabamu ikon yi musu biyayya
2026-11-18 15:06:06
51
Maimuna Yusuf :
Ni shedace wallahi kabawa iyaye kaga ikon Allah
2026-11-20 06:06:14
8
SHARU JR☑️ :
Wa inada iyayansu sunkarasu fah 😫😫😫😫😫😫😫😫
2026-11-19 04:49:13
16
USMAN'S OF LAGOS🌆🏝️ :
wlh Ina qaunar matata sosai 🥰
2026-11-19 07:45:00
15
Henna_lounge_kn :
Wannan gaskiya ne,mu en unguwa mun shaida cewa kana yiwa mahaifiyar ka biyayya wallahi
2026-11-19 11:09:34
28
Zugana_clothing.ng :
MashaAllah mun qaru Sosai
2026-11-19 12:22:38
5
xeeabs moriki ❤️ :
wlh burina in hardace alqurani me girma bisa ga ikhlasi Dan Allah kusani adduah 😭🤲
2026-11-20 11:24:24
7
FASHION HUB BY HUSSY :
Mamana duk randa tamun addua toh se na samu
2026-11-19 20:35:53
10
Sadiq Lere :
Mother’s Day
2026-11-21 00:10:00
1
Abudarda :
Allah ya qara lfy
2026-11-20 22:27:46
0
Hauwa khalid Yunusa :
Depends on the kind of parents you have
2026-11-20 09:27:25
0
idrissguys0 :
My mom is my life 👍👍👍
2026-11-20 20:57:44
0
abmglobal_exports :
well said 👏
2026-11-20 22:08:15
0
Zainabou. :
Wannan haka yake! Muna yi kuma muna gani… Alhamdulillah