@hasken_gida: Abin da ke jawo tsananin kishi tsakanin kishiyoyi ba karamin abu ba ne 💔 Shin kina ganin kishin kishiya kiyayya ce? Ki saurara!" 👀✅Wani lokaci rashin adalci ne,na raba Lokaci da kulawa. ✅Wani lokaci tsegumi,da gulma daga mutanen waje. ✅Wani lokaci kuma nuna banbanci ne a tsakanin su daga mijin ko dangin sa Idan kina cikin gidan kishiyoyi, ki sani: lnutsuwar zuciyarki ta fi komai, ki nemi zaman lafiya. Ke fa, kina ganin me ke jawo kishi a mafi yawancin lokuta? Rubuta a comment! 👇 #ZamanLafiya #Kishi #Mata #ReelsFacebook #ViralReels