Wallahi In nice Ba Wanda Zan Roqa a dorob Duniya wai ya bi mishi haqqin, Idan na sunkuya Azumi da Sallan Dare da Sadakar, duk Wanda ya ke da hanu sai ya lalace... Ai Sakayyar Ubangiji ba Qarya bane
2026-11-17 18:26:20
7
Bushra Modest & henna :
ya salam 🥺🥺 garin aure aure miji y auro maka masifa Allah y tsare mu
2026-11-17 17:35:30
77
Hawwah 🤍 :
Allah ya saka muku Allah ya tsine mata albarka😭😭😭 Innalillahi wa’inna ilaihirrajuun
2026-11-17 17:45:37
28
Deeja Golden Voice🎙️ :
Allah sarki kodan nima uwace
Sai naji hawaye 😥😥
2026-11-17 17:36:25
10
Noble_nurse :
Allah ya rabamu da sharrin kishiya 🥺💔
2026-11-17 17:24:23
12
Mom ikie gidan kamshi :
To Amma meye Amfanin shi wnnnn sound din
2026-11-17 17:59:49
9
mummyzunnoon1 :
Ama uban yaran da dagin su basu da kirki wallahi yau da yaron nan Allah ya raya shi ya zama wani sai sunfi kowa tinkawo suna cewa da’n mu ne saboda rashin kunya Allah ya baki hakurin rashi ya raya miki sauran Allah ya shirya mana zuri’a 🤲
2026-11-17 17:49:41
9
_kmcouture_nd_veils :
Allah sarki , allah ya jiqanshi allah ya bi masa Haqqinsa
2026-11-17 18:46:04
0
Anty🇧🇯🇳🇪 :
😭😭😭nama rasa me zan fada😭😭😭
2026-11-17 18:24:07
1
Ummu Ahmad 94 :
Wayyo Allahna Anty Shafa kiyi hakuri Allah ya saka miki mahmud Allah ya gafarta masa
2026-11-17 17:44:18
6
Chalottt :
Wannan kishiya Allah ya halakar da ita tun Dunia 😭😭😭Allah karabamu da kishiya Wayyo Allah na ya auro mata musiba
2026-11-17 18:05:48
6
Rukee :
Subhanallah Anty shafa Allah ya saka miki da alheri
2026-11-17 18:20:39
0
Naaj__✨ :
Wata sakayyar sai a lahira 😭😭😭😭Allah ya bi miki hakkin ki 🙏🏻
2026-11-17 17:46:20
6
habiba makarfi :
Kai duk Wanda Bai tsoron Allah ya shiga uku Allah ya Saka miki Allah ya bi miki hakinki
2026-11-17 17:33:55
6
Maryqueen :
Allah yasaka maki yabaki hakurin rashinshi yakuma shirya mana zuria
2026-11-17 17:46:39
3
mamin jabeer :
kaji matsalar wasu iyayen angaya muku ana zargin danku amma kunce danku bazai aikata ba ubangiji yakara miki hakuri da juriya Allah ya jikanshi da rahama
2026-11-17 17:00:00
6
user3435688294803 :
Allah yasakamaki
2026-11-17 17:44:14
2
Jannerh 🤍🕊️ :
Ya Salaam 💔💔💔
2026-11-17 17:59:32
2
mamanfiddy2 :
Ya Allah 😭😭😭😭
2026-11-17 17:43:36
2
H-sqaure kitchen kn :
Ya Allah ka kare mu da xuri'armu daga sharrin dukkan abin cutarwa
2026-11-17 18:26:54
2
ummi beautiful :
innalilli wanna ilairrajiun,innalilli
2026-11-17 17:45:45
2
Rhaichatou :
Allah ya tshinema matar😭😭Allah ya jikan shi
2026-11-17 18:31:36
1
halimatu sadiya, jigawa 123 :
Allah sarki, Allah kashiga lamarinmu yarab
2026-11-17 18:33:36
1
mm kausar. :
Allah yasakamikiii
2026-11-17 17:44:25
3
Deeja Golden Voice🎙️ :
Allah ya baki juriya da hakurin rashi😥
2026-11-17 17:40:19
4
To see more videos from user @freedomradionigeria, please go to the Tikwm
homepage.