Ya Allah yanda kanuna ikonka Akan Annabi yunus ka kubutar dashi daga cikin cikin kifi Allah ka kubutar da ni daga talauci Allah yanda ka tsiratar da jirgin Annabi nuhu da Al ummatai Daga ruwan Dufana Allah Ka tsiratar daniii daga Babu Allah yanda kasa Annabi musah yayi nasara Akan Fir una Allah kasa nayi nasara da Arzikin duniya da lahira danida duk wanda yace Amin 🥹🤲🤲🤲
2026-11-18 14:56:04
7
Suleiman ibarahim shatima?🫀 :
wannan gaskiya ne wallahi 🫀🤏🏼
2026-11-17 17:40:52
14
Usman ❤️🔥 :
Nice one bro 😎
2026-11-22 22:11:47
1
CA ME RA. NG :
harkar nan akwai sake🤗😁
2026-11-20 23:46:36
3
officeal_aliyu_haidar :
Gaskiya oga abdullh kaibala one
2026-11-17 17:20:30
12
Aboki NG :
2026-11-22 21:17:44
1
ÄBÐŮĽHĀĎÏ :
Og Abdull is the best
2026-11-18 16:15:05
5
@aminu kanawa R.K.🦅🦅 :
katashi kaina yasin ✌✌✌
2026-11-17 17:39:20
11
auwal abdullahi :
Sai Atiku inasha Allah 😎
2026-11-17 17:40:34
5
fire 🔥🔥🔥 :
ahuce oga
2026-11-18 20:00:57
4
Aysha baby :
Ni burena inje Madina nida mijina
2026-11-18 11:15:20
4
Madawaki Ziya Ulhaq :
A Sauke shi
2026-11-17 19:12:47
5
AXUXU🗯 :
a sauke shi
2026-11-18 18:33:21
3
Abul Boii 🎙️ :
bawai bane 👌
2026-11-18 21:58:16
3
Sarki 👑🥰 :
Boss man bro♥️🔥🥰
2026-11-20 11:59:27
1
Rabilu Abdullahi :
wllh matata yar halallce
2026-11-24 06:08:41
1
abbasabonsara :
allayakarabsira🙏
2026-11-20 15:29:37
1
FAHAD OFFICIAL📈 :
yaran nan yakamata ATIKU yabaka minister
2026-11-22 20:17:58
2
mista j.one :
Kai oga abdoul ya kuna [Consternation]
2026-11-18 15:43:32
4
King Fahad :
Allah yasa muje madinah🙏
2026-11-18 21:25:35
3
To see more videos from user @oga_abdul1, please go to the Tikwm
homepage.