@honsaifullahihassan: Al’ummar ƙaramar hukumar Rogo Rogo LGA sun kai wa Jagora, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, PhD, FNSE, dan takarar mataimakin shugaban kasa a Jamiyyar NDC ziyarar girmamawa a gidansa. A yayin ziyarar, Jagora ya tarbi wasu fitattun jiga-jigan siyasa daga ƙaramar hukumar waɗanda suka sauya sheƙa daga jam’iyyar APC zuwa NDC.