@pantamisupporters: A lokacin da @Professor Isa Ali Pantami ke gaisawa da Dagacin garin Jamari da ke Ƙaramar Hukumar Kirfi ta Jihar Bauchi, bayan tsayawa domin gudanar da Sallah a garin yayin da yake kan hanyarsa ta dawowa Gombe.

Pantami Supporters Network
Pantami Supporters Network
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 17 November 2026 20:08:43 GMT
50149
9248
190
236

Music

Download

Comments

.amusman_clothing001
Amusman_clothing001 :
Wai pantami takarar shigaban kasa yake ko Gombe
2026-11-18 14:51:57
12
aliabdullahi245
sarki abun tsoro :
naga pantami yana magana da kanuri akoyi kanurai a gombe ne dan Allah
2026-11-18 15:45:27
5
user356091737370
b ali :
[Red heart] sai mallam
2026-11-18 10:21:01
0
bnamu1
Apdullaheef :
Ya Allah, dan girmanka Allah, dan ikonka da buwayarka, Allah ga bawanka malam isa ali pantami ya Allah kabashi gwabnar gombe, Allah inkabashi katabbatar dashi akan daidai ya Allah kadafa masa kamasa jagoranci kadorasa akan gaskiya, adalci, rikon amana, da adalci amin ya hayyu ya kayyum
2026-11-18 20:54:31
4
enginuety
D Algebra! :
ni gaskiya bana son malam😜🤪😝
2026-11-19 17:10:01
0
dattijo27
Zakaria jr Tsafe🇳🇬🇧🇫 :
Babban burina in Mulki Nigeria in tabka sata wlh sai dai azageni 😎
2026-11-18 18:59:55
1
user1963013020153
user1963013020153 :
malan allah yabaka abinda kakenema Duniya da lafira amin summa amin
2026-11-18 13:04:10
4
user9948019246113
Aminu yahaya yusuf :
ya ubangiji Allah ka nuna min lokacin da xanyi ido 2 da malam kafin ka karbi rayuwa ta🤲🤲🤲
2026-11-18 13:23:07
1
dr.hilall
Mr. P. Hilall :
We are proud of you prof
2026-11-18 17:16:11
0
babu_textile_and_fashion
C_E_O ISMAIL GALTIMARI :
Mallam Allah ya Baka jagorancin Nigeria 🇳🇬
2026-11-19 22:45:06
0
abubakarmalam3230
@abubakarmalam :
Ni ba Kano ne amma ina kaunar pantami kwarai da gaske
2026-11-18 10:09:14
10
abbas.modibbo
Abbas Modibbo :
Wllh ×3 Namu Ba Irin Nasu Bani, Allah Sabbenani
2026-11-18 18:59:39
1
user4520661215147
Musa Grema Bukar :
Gombe ta mlm ce Insha Allah
2026-11-19 22:42:41
0
user41552270981303
MINISTER :
Dole mlm Allah ya taimaka
2026-11-19 08:34:55
1
hafsatkawai
waleeda wuziya :
gombe sai malam insha Allah 💪
2026-11-18 13:50:57
1
abubakaridris5878
abubakaridris58 :
Allah ya yi albarka malan
2026-11-18 20:50:18
1
alhajibelloassala
Alhajibello assalam :
Ameen Ameen Ameen
2026-11-19 05:48:28
2
manya.dan.bourdi.l
Manya dan bourdi liman :
Masha Allah
2026-11-18 12:29:34
1
user4342690014505
Hhh b :
mu dan Niger muma mince say Mallam issa ali may suna fentami
2026-11-19 19:01:31
0
comradekurnabe1
Comr Muhammad Abba Gana :
Ajabba😂😂✌️
2026-11-20 02:02:37
0
hussainiumarmuham6
Hussaini Umar ~m :
Ni kanuri ne banayin Mlm Amman danaji Malam yana kanuri Naji Ina sonsa
2026-11-19 21:10:22
0
hauwaabubakar0266
hauwa :
ma sha Allah
2026-11-19 21:16:15
0
ib.muhammad96
IB muhammad :
insha Allahu malam zaici zabe insha Allahu
2026-11-19 19:54:21
0
yahuzamuhammadum4
m^y Gombe :
gombe ta malam cee insha Allah
2026-11-18 10:01:21
0
To see more videos from user @pantamisupporters, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About