@danuwa.rano.tv: Gaskiyar magana, kan rikicin Kwankwaso da Gwamna Abba (Buɗaɗɗiyar wasiƙa zuwa ga Kwankwaso da Abba, daga ɗan kishin Kano, tare da jin ra'ayin Ƴan Kwankwasiyya). #DanUwaRanoTV #kano #facebookviral #Siyasarkano #bajehaja

Dan'uwa Rano TV
Dan'uwa Rano TV
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 17 November 2026 21:38:06 GMT
70376
4653
147
372

Music

Download

Comments

user1811914458361
Prince uncle musa :
Ita da babanta suka jawo hakan Abba yayi daidai
2026-11-18 05:03:09
11
jaatbaby5
Jaatbaby🦋 :
mudai bazamufasa San Kwankwaso ba[Tears of joy]
2026-11-18 08:37:33
7
rabiumusa168
Rabiu Musa168 :
Ni tambayace dani wai Kwankwaso baya laifine Shi ??? Toh Allah ya kyauta.
2026-11-18 08:06:13
5
aliyuahmedshuaibu6
Aliyu Ahmed shu'eebu :
madugu yana kan dai dai
2026-11-17 22:51:41
9
auwalabdullahi888
Auwal Abdullahi888 :
kadau side mlm zamu daina sauraranka
2026-11-18 07:50:15
4
jahazupej
Jahazu Pej :
Gaskia kuna ɗaukar hakkin Kwankwaso wlh
2026-11-17 22:43:01
7
umarmohammedgizaw
Umar Mohammed gizawa :
gaskiya bahaha bane kana tsoran gwamnati
2026-11-18 07:31:10
3
alasan.shehu.lawa
Alasan Shehu Lawan :
Wai Ɗan Uwa RANO Meye Matsalar Sa Da KWANKWASO Ne Kai Jama'a🤔.
2026-11-18 16:02:26
0
abbaalhajimusamaj
abbaalhajimusamaj :
Wai shi kwankwasan nan waye da baya laifi shi
2026-11-18 10:17:13
1
user2941872727508
Voice of The Classroom :
wannan fa ya dau Bangare gaskia
2026-11-17 23:20:32
3
sani_said_kks
Sani said kks :
Allah yasa mudace
2026-11-18 10:30:48
0
salisyacoub
@Salisyacub📍 :
Allah wadan kwankwaso
2026-11-17 22:23:37
1
abnaj697
AAJ141 :
wallahi dan uwa rano tabbas kiyayya ba hauka bache kuji tsoron Allah wallahi
2026-11-17 22:54:17
8
islamicacademy224
Islamic academy :
insha Allah Abba zan zaba insha Allah
2026-11-18 08:50:55
3
real_wafancy
@real_wafancy :
madugu💯
2026-11-18 09:04:07
0
muhammadi870
Muhammad ibrahim :
Abba yana kan daidai
2026-11-18 13:17:30
1
yahayaabubakar927
yahayaabubakar927 :
Duka sunyi laifi
2026-11-18 06:10:06
3
alhajiabbah02
abdoul :
zaka nemo Mai wasikar
2026-11-17 23:56:19
2
user1749461122295
Ibrahim Mahmoud :
Gaskiya wannan karya ne Dan uwa Rano kun shigo da siyasa acikin lamarin
2026-11-17 22:23:03
5
muhammaddawami1
Muhammad Dawami1 :
Wallahi gaskiya yafada💯💯💯
2026-11-18 01:23:31
2
bossktk4
ADAM KUTIKI :
Oga yana kan daidai
2026-11-17 23:11:46
2
realbash85
Bashir 🤠🤠 :
kaji lbr gaskiya dai 💯👌
2026-11-18 07:57:39
1
salisu.123
salisu 123 :
gaskiya banjidadin Chim mutinchinda akayiwa Abba banasan apc Amma wanna yasa apc zanyi
2026-11-18 10:01:12
1
surajo.jobe
surajo jobe :
innanillahi.wa.inna.ilaihi rajiu abun ba dadi
2026-11-18 07:53:42
1
farhaanmuhammad1
farhaanmuhammad61 :
Gaskiya dai bai dace a saka Aure a cikin siyasa ba.
2026-11-18 02:30:37
1
To see more videos from user @danuwa.rano.tv, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About