@binhasheem01: Allah Ya shiryar da mu, Ya tsare mu daga aikata alfasha, Ya ba duk wanda ya fada cikin wannan hali ikon tuba kafin mutuwa ta riske shi. Ka tuna, ƙofar tuba a buɗe take matuƙar rai bai kai maƙogwaro ba. 🤲
Awaisu Bin Hasheem
Region: NG
Tuesday 17 November 2026 21:43:48 GMT
Music
Download
Comments
daddy's boii🔥 :
da fatan kowa yayi sallah 🥹🤲
2026-11-17 22:18:46
469
fiddausi ZURU :
wai yanzu duk zamu mutuu 😭
2026-11-17 22:15:25
216
likitan mata yar camaron :
Ban taba ba Allah yasa kar nataba har abada
2026-11-18 10:41:41
72
Abba_mashi_🍹🎧 :
Allah sa burana Yabar tashi 😭
2026-11-17 22:31:54
167
🎀beebah🎀 :
Allah ya qara tsaremu daga zina
2026-11-18 09:55:11
23
Rëäl bash :
Allah yarabamu da zina 😭🙏
2026-11-18 12:03:27
11
mansur Musa 001 :
wanna hakane Allahsa mudace
2026-11-18 17:14:27
0
mrs adam :
allah yasa mudace 🥰🥰🥰
2026-11-18 16:35:39
0
nasir zayyanu :
mu manzon Allah kadai muke so
2026-11-17 21:48:56
89
muh`d ¥ellow🚛🚛🦅🦅🦅 :
Allah yasa mudace 😭🙏
2026-11-18 18:14:00
0
Hauwa💕 :
Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un
2026-11-18 15:33:32
6
kamal Abdullahi :
Allah ya kare mu da kariyar sa Ameen ya Allah
2026-11-17 21:59:38
20
DAN HISBAH🤺🤺😡 :
Wann haka yake
2026-11-17 21:45:35
87
Bashir Shamsu :
gaskiyane
2026-11-17 22:21:12
17
Bla Mony :
Allahu Akbar
2026-11-17 22:57:29
27
soulaiman danfulani 227 :
subhanallah
2026-11-17 21:46:49
20
🦚🦚rayyatu🦚🦚 :
ameen
2026-11-17 21:50:26
13
Neemcyluv33 :
Allah yasa mudace
2026-11-18 18:18:36
0
YA SATTAARU :
Amin ya Allah
2026-11-17 21:45:57
16
🇳🇪@Aboubacar.sadik🇳🇪✅ :
Allah yasa mudacé 🤲🙏
2026-11-17 22:59:25
18
malam sosis :
Allah ya tsaremana imanin mu🥰🥰
2026-11-17 22:01:03
18
✨SHALELE⭐D/HAJIYA💥 :
Talakawa mukula da sallah Akan lokaci🙏
2026-11-18 06:32:34
36
🎀AUTA AJA MAGANA🎀 :
Wayyo nono na 🥺😂
2026-11-18 12:33:59
6
يونس :
Gaskiane 🤲🤲🤲
2026-11-17 21:49:22
13
🆎krⓂ️D🅱️utter :
wannan gaskiyane
2026-11-17 21:51:16
13
To see more videos from user @binhasheem01, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.