Wlh Abba ya samu matsala Allah ka sauke mana shi daga mulkin mu😭
2026-11-18 00:45:10
100
Alh Hamisu rabiu nuhu :
Allah yakaryashi yadda yayiwa aure
2026-11-18 00:55:07
57
khalifaness :
From executive governor to G-fresh
mudai kano muna ganin ta kanmu🤔
2026-11-18 05:30:32
22
beeba_cool🥰 :
wallahi mallam sai da na kasa bairci I was like is this a child play a whole governor of state a leader for dat matter in a public gaskiya is not fair , Allah ya tsare mana imani mu
2026-11-18 09:57:41
12
ambassadorkp :
Allah y tuna asirin Wanda yayima abba asiri
2026-11-18 07:10:57
10
da_rh🧚🏻♀️ :
Tinubu ne ya jawo duk wanan bala’i 🥺 Duk ya asirce su
2026-11-18 07:44:04
9
Mardiiiee✨ :
Abun takaici
2026-11-18 09:46:15
6
Tara :
Itafa ta nema kuma ya bata ae Shikenan
2026-11-18 09:32:19
5
Headskareems :
Anya Abba Dan Halak ne kuwa
2026-11-18 06:18:51
9
lamidatti :
akaramakallah bakaga me sukayi masa ba
2026-11-18 09:03:22
1
Sultech@Pk :
Gaskiyadai Anci Mutuncin Aure
2026-11-18 06:18:02
15
Mansur kamilu Yakubu :
abba must goo
2026-11-18 08:19:10
0
😅😅😅 :
Siyasa ta yi barna ga zuriar Abba. Domin yayen sa baza su taba mantawa ba. Kuma zaa yi masa
2026-11-18 05:04:45
13
Zeechoco delight crunchy 😘😋 :
Malam ya halatta ya kaisa court after 20years tace ya saketa?????dan Allah Ina son in sani Nima in tada bori
2026-11-18 11:47:52
1
baby68girl :
You can imagine duk problems dinmu na yan Arewa shugabanni da ba sa tunani, 20 years of marriage and 6 children no matter what akwai ragowa.
2026-11-18 07:57:03
5
DAHIRU UK :
gskyne mlm
2026-11-18 17:50:37
1
feedystouch bacup account 🥹😭 :
Hmmm ai abun akwai taba zuciya saidai idan mutum baya son gaskiya
2026-11-18 06:44:44
3
Tasiu Muhammad malole :
himmmm
2026-11-18 07:14:16
0
sailssouabdou :
👍🥰🥰🥰
2026-11-18 14:35:56
2
mmn Haider stitch and more :
wlh be kyau taba gaskiya
2026-11-18 10:49:02
2
dawisu :
nayi dana sani wallahi zaban abba
2026-11-18 10:40:02
2
HamzaAbubakarubamusa :
ai abba yayi intentional foul wlh aure ai b wasa bane
2026-11-18 07:33:52
3
sermenour serne dan isah :
Gaskiya bai fa kyau tah ba hkn kuma zai taba masa siyasarsa tabbas
2026-11-18 14:26:44
2
(ADAM AMINU IBRAHIM) :
Wannan gaskiya ne abba bashida ilimi sam
2026-11-18 06:15:16
2
B A J :
@MBk: Duk lalacewar zamani Allah kada ka jarrabemu da alaƙa da mutane masu hali Irin na ABBA 🥺💔
2026-11-18 08:55:36
3
To see more videos from user @abdu_rashid_khalid_tanut, please go to the Tikwm
homepage.