Allah ya nunamin ranar da Zamu tafi umrah NI da MAHAIFIYTA Allah ya jikan mahaifina yasa aljanna makomarsa
2026-11-18 11:20:48
69
Mummy twins :
Sae murmushi nake wllh abun akwai burgewa Allah saka wa malaman mu da gidan aljannah Allah qarawa mahaipin malam prof imani da lpy me Albarka 🙏🏻🥰
2026-11-18 12:46:47
30
maman jannah :
ya Allah kasa nima zuriata suzama mahaddata al Qur'an fiyeda haka🥹🤲
2026-11-18 12:28:27
18
meenat :
Allah sarki rayuwa banida burin Daya wuce inkai iyayena kasa Mai tsarki kullum haka nakecema babana Amma Allah baiyiba yau kwanan Shi 32 da rasuwa Allah yakai rahama makwancinka Baba😭😭😭
2026-11-19 07:58:01
7
user2737478147367 :
Allah yasa mudace
2026-11-20 08:13:56
0
SHERIF HASSAN :
Allah yayi wa rayuwa albarka prof
2026-11-18 08:34:10
36
user1117698199981 :
Allah sarki an girma an manyan ta da iyaye ubangiji Allah yasa arabu dasu lfy abin ya burgeni muda muka rasa iyaye tun muna kananan yara ubangiji Allah ya sada mu dasu a aljannah
2026-11-18 16:44:17
5
fatima isah :
kai jama,a kuce Masha Allah malamin nan hadadde ne gaskiya
2026-11-18 13:10:47
12
Yasmin abubakaryasmin09@gmail. :
Masha allah alhamdulillah
2026-11-19 09:53:02
2
kabir tasiu funtua :
Allah yakara lpy
2026-11-19 10:26:06
2
khadeejasadeeq :
Allah ma yaranmu Albarka
2026-11-18 07:21:02
9
KHADOUJ Dukhan :
🥺🥺🥺🥺ماشاء الله تبارك الرحمن
2026-11-19 11:19:27
3
user1953076462968 :
Masha Allah, Allahummah bareek 🤲🙏
2026-11-19 09:59:45
1
Salisu Nasiru :
prof bawan Allah
Allah ya karama rayuwa albarka
2026-11-18 10:24:17
9
Abu afrah 001A 💞 :
allah ubangiji yaqara lfy
2026-11-18 07:29:35
5
Jabir Dan'azumi Abdulmumin :
Masha Allah
2026-11-19 09:51:07
1
The house of Diamond Couture :
Masha Allah
2026-11-19 08:06:00
1
MG :
Masha Allah 🙏🙏
2026-11-18 19:49:17
1
Zakariya lawal994 :
Masha Allah Allah yakarama Rayuwa Albarka
2026-11-19 07:55:20
1
sani Mohamed :
ya Allah
2026-11-19 10:10:41
1
user95597912727860 :
Allah ya karawa rayuwa albarka
2026-11-18 16:46:26
1
Adamu Ibrahim :
Allah y by 😎🤲
2026-11-18 17:27:29
1
💫MR UZEEY BOYS 💫💞💫💞 :
Masha Allah Allah qara warayuwa albarka
2026-11-18 17:58:00
1
𝕸𝖆𝖍𝖒𝖚𝖉 𝕬𝖍𝖒𝖆𝖉 :
Allah ya Bashi lafiya
2026-11-19 10:52:52
2
To see more videos from user @matashiyarsunnah, please go to the Tikwm
homepage.