@mrsaheer1: ALHAMDULLAHI! Mun bude wajan dinkin maza da mata harda yara. Sannan muna sayarda kowane irin nau’in sutura masu daraja, SAHEER FASHION HOUSE muna nan a sharada kwanar kasuwa kano. Kuma muna aika Kaya ko Ina mutum yake ✌️😊 #saheer #atashi #saheerfashionhouse
Saheer kana da zuciyar neman halal….Allah yasama nemanka albarka
2026-11-18 11:44:50
182
AMINA VEILS AND STICHES :
insha allah saina bawa mutum 5 jari koda kadanne
2026-11-19 03:38:07
5
Queen halimatu 👑❤️ :
Allah kasa nayi azumi adakin mijinah 🤲
2026-11-18 21:00:39
10
JALLABA CLOTHING ND CO. :
akwai errors da yawa a cikin kayan suna kama jiki mutane basa san kaya me kama jiki fa
2026-11-18 12:23:56
43
Musadanbaba :
more blessings and success More customers 🙏 ✨️🙌
2026-11-19 14:29:10
0
DR. Abba :
Gardi
2026-11-18 08:53:11
78
Abban&areeyan :
Allah sarki mardeeya
2026-11-18 08:55:07
108
Home of Kitchen & More 🏡🧑🍳 :
Ina siyar d kayan yan gayu kuma wlh bb tsada 🥺
2026-11-18 16:11:31
15
ZEENATU SERIES🎥 :
Zeenatu coming on December 🥰
2026-11-19 08:34:03
0
rashida_mai_saa :
kafara dinkine baka zoba
2026-11-18 09:25:44
30
Abubakartasiu565 DON :
one block 😞😮 7death [Tears of joy]
2026-11-19 09:16:35
0
Rchp Kabir :
gsky katone kai 😂😂😂
2026-11-18 11:32:04
14
Yusuf Halimat Sadiya :
Beautiful 😍... more grace 👍 buh still want to test your products. am your fans from Kogi State
2026-11-19 14:47:29
0
zii-sparkle :
Haba arewa mudaina ma junanmu hassada ... Allah ya kawo kasuwa me albarka
2026-11-18 13:21:14
7
princess teemah :
How much pls
2026-11-19 07:00:23
0
HAIZAH PRODUCTS,🌸 :
hmmmmmmmmmm
2026-11-18 20:42:54
0
@c.e.okhadiumclothingline✂️🪡 :
saheer kasamu me talla Wanda y iya modelling hkn ze taimakamaka wajan advert, Allah y bada saa
2026-11-18 10:05:15
21
khaleepha :
mun hango errors Kanemo expert
2026-11-18 10:19:59
18
MUSTAPHA KN 🇳🇬🥷 :
LABBAIKA Ya RASULULLAH ❤️
2026-11-18 09:58:13
5
𝕃𝔼𝔾𝔼ℕ𝔻____𝔸ℍ𝕄𝔼ℝ𝔻🌍✨💫 :
Waikai Komai na Kana yi 😳😅
2026-11-18 09:13:36
5
A.C.T Clothing & Textiles :
Duk mai auna measurement dinka dah masu mah dinki başa cikin haiyacin şuh
2026-11-18 10:12:28
7
Abayas/Fabrics in Abuja. :
stitches so neat and perfect 👌🏼
2026-11-18 08:44:41
7
Zubby :
Gsky ne na siya wankan Nan turo account no Allah ya Kara basira,daukaka,budi yakuma yasa kafi haka ya kare ka daga dukkan sharrin mai sharri may your porker never run dry
2026-11-18 07:41:39
13
To see more videos from user @mrsaheer1, please go to the Tikwm
homepage.