Allah ya jaddada Rahama ga MLM lbrahim yahayya masusuka
yakamata yan'uwa murinkayima yan'uwanmu musulmai adalci akan komai wannan maganar bahakan sheikh yahayya Ibrahim masusuka yake nufiba
Yana maganane akan duk wani hadisi da za'ace yafi ayar Alqur'ani ko yashafe ayar qur'ani shine yace to shi bai yadda da wannan hadisi ba
Sai yace saboda babu wata magana wadda tafi maganar ALLAH SUBAHANAHU WATA'ALABA
BAYAN MAGANAR ALLAH BABUWATA MAGANA SAI TA MANZON ALLAH ( S A W)
SABUDA AKWAI WASU MUTANE MASU 'KAGEN HADISI NA KARYA SAI SUCE MANZON ALLAH NE YAFADA ALHALI KUMA KARYA SUKAIMA MANZON ALLAH
KUMA SAI SUCE WADANNAN HADISAI SUNANAN CIKIN BUKARI DA MUSULIM KUMA KARYACE KAGE NE KAWAI SUKEYI
ya Allah astagfirulla subhanallahi wabihamdihi subhanallahil azim ashahadu alla ilaha illallahu wa ashahadu anna Muhammadu rasulillahi Sallallahu alaihi Wasallama astagfirulla 😭
2026-11-20 19:59:55
2
Aliyu lauwali :
Allah ya jiƙan Malan ya gafarta masa ya haskaka ƙabarinsa