@mouctaritoro227: ⚠️ Kada ka jira wayarka ta ɓace kafin ka yi wannan! 📱 Ka saka sunanka da lambar waya a Lock Screen domin wanda ya same ta ya iya kiranka. Ka gwada wannan dabarar, ka yi Like, Share da Follow domin samun ƙarin dabarun waya! #PhoneTips #AndroidTips #HausaTech #PhoneTricks #FYP