Allah yai riko da hannayenka yaimaka lidifi duniya da lahira
2026-11-18 16:22:20
0
sauwahu yahaya :
in Allah ya yarda ba za,a taba samun ndlea kamar ba Sai kahana duk Shan wani Abu mai kauda hankali Allah kareka da Kare warsa ya tsareka da tsarewarsa yasa kazama abin koyi agurun mutane
2026-11-18 15:50:13
1
Abdurrahman Isah :
Allah yacigaba da Baku Nasara akan masu sha da masu siyarwa operation nazafa NDLEA