By this definition, duka annabawa da Malamai na gari Haske ne.
2026-11-19 03:10:33
6
Dan kano smartphone :
malam fa baibada amsa ba wllh, Duk musulmai sun yadda cewa zuwan annabi Muhammad ﷺ garesu haskene inbadanshi ba Da yanzu muna Kan Bata.
abinda Ake nufi a halittarsa Da hasken Allah aka haliccesa Ko Kuma Da abinda Aka halicci Ko wane Dan Adam? Allah yafada mana cewa ya halicci mutum daga manie, ya halicci mala'ika daga haske, ya halicci aljanu daga wuta, Toshi annabi Muhammad ﷺ yana wane jinsi acikin wadannan? ﷺ
2026-11-18 23:30:20
10
hassanbk :
Yadda malaman sunnah suka fassara haka yafassara hasken shiriya kenan s a w