@arewamr: Abdulturaki yagane gaskia tinyaushe ni nadawo daga rakiyar kowa💔😂#arewa__tiktok #

ÆREWA.MR ✪
ÆREWA.MR ✪
Open In TikTok:
Region: GB
Wednesday 18 November 2026 13:09:45 GMT
26563
1803
95
440

Music

Download

Comments

merimi894
DAN RIMI🤞 :
Daga karshe na fahimci kowa dan APC ne sai Wanda bai samu Dama ba
2026-11-18 15:05:28
3
sirmk118
SIR——Ⓜ️ K :
Yanzu kaga Allah sai ya tarwatsasu tare
2026-11-18 14:54:37
3
official__mancy3
0fficial_mancy😎 :
ansamu matsala
2026-11-18 14:22:34
5
official_abdoull10
official_abdoull10 :
Lokacin ba shi d hujja ne ynxu kuma sun samu hujjar yin APC
2026-11-18 14:55:59
2
rabiatu766
Maman junior 🇳🇬🇨🇮 :
Wanna haka yake baban fati yasamu abun cewa [Tears of joy]
2026-11-18 14:32:52
3
ibnyusuf06
IBN YUSUF :
A few moments later [Tears of joy]
2026-11-18 15:13:20
0
a.knas01
A.K NASS😎 :
Zan bada free food 🥘
2026-11-18 15:11:43
0
rabiljabir125
Rabil Jabir :
I like it's me. I'm okay, my I've been to ID
2026-11-18 14:44:09
0
manlaisu0001
M@NL@iSU :
transaction successful
2026-11-18 14:49:01
0
homieeehaven
Homieee Haven :
asiri beg[Tears of joy]
2026-11-18 14:48:27
0
urwaat_chiromeh
Urwaat_chiromerh :
Haka nan muka iya idan kasan baxaka iya ba Karka fara shi yasa mu bamu sa akai ba
2026-11-18 13:55:15
0
aminugemu01
Aminuyunus 🤹 :
Allah ya barmu da Imani mu kar mu shiga apc 😏
2026-11-18 13:53:15
0
emkeay_mk_
𝕄𝕌ℍ𝔸𝕄𝕄𝔸𝔻__𝕄𝕂__⚡ :
Banga laifinsa ba🥰
2026-11-18 14:32:45
0
abbayouseedra7418
Muhammad Abdullahi :
CITY BOY
2026-11-18 14:32:02
0
abubakarmuhamma4511
abubakarmuhamma4500 :
Tau ai yayi daidai haka
2026-11-18 15:03:16
0
ibrahimfx15
I.B.R.A.H.I.M.F.X :
Yaga alert 🚨
2026-11-18 15:08:22
0
bs3777360
Bs3777360 :
Power of money 😂😂😂😂😂
2026-11-18 14:54:59
0
baqamaionemillion
Baqa mai one 1M💰💵 :
منشقا أوكو ولشي ينزو داي كي أمي كلشي [Teary eyed][Tears of joy][Tears of joy]
2026-11-18 15:01:17
0
halifayusif14
halifa karshen kwalta :
😳
2026-11-18 14:35:47
0
najeebayuba85gmail.com
najeebson001 :
dukwanda ya yunkuro sai.a samu amishi ambersadou na rashin imani Allah ya kiyayemu amma gaskiya akwai matsala
2026-11-18 14:07:58
3
chef_hauwanurr1
CHEF HAUWA NURR :
Samosa always available,kano😌
2026-11-18 15:14:55
1
zaharaddeenum
SOCIAL MAN GARGAI :
Da ace za a hasko mana yadda mutane za su sha baƙar wahalar rayuwa sanadiyyar sabbin dokokin haraji, da kuma yadda za a ƙara kuɗin litar mai. Haka kuma, yadda za a riƙa zaftare muku kuɗaɗe daga asusun bankunanku ko kasuwancinku a matsayin kuɗin haraji, bayan Omologo ya zarce a zaɓen 2027. Na rantse da Allah, da ko hoton Omologo kuka gani, sai kun yi Allah wadai! Tabbas, kawar da Asiwaju Bola Ahmed Tinubu a Najeriya a zaɓen 2027 kamar sake neman wa Najeriya wani sabon 'yanci ne. Duk wanda a zaɓen 2027 samun nasararsa zai zama samun nasarar Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, to muna fatan shi ma Allah Ya kayar da shi. Allah Ya kawo wa ƙasarmu zaman lafiya da ci gaba mai ɗorewa, alfarmar Shugaba (SAW).
2026-11-18 14:39:31
2
ilmar_interiors01
ILMAR_INTERIORS :
To yanzu adu’ar Harda su zata koma ma 😂
2026-11-18 14:35:34
0
yusuf.ibrahim5744
Yusuf Ibrahim :
A takaice Dai Adduan chairman namu mai capacity ta cishi
2026-11-18 14:49:22
1
dmanmubi
mubi :
power of money
2026-11-18 14:59:50
0
To see more videos from user @arewamr, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About