@abdulrazakhamisuyusi: Da na kalli bidiyon nan sai da hawaye ya zubo min, ni dai ban san wani malami ɗan baiwar kimiya da fasaha kamar Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto a Najeriya ba. Ga hidima da yake ta sunnah a irin tsarinsa! Kullum sai ya fito ya ce ba shi da lafiya amma ba na ganin manyan malumanmu suna kai ziyara inda yake, yau kusan shekara bai fito ya yi karatu ba, ga shi nan ya fito ya ce ba shi da lafiya, kana ganin sa ai ba sai ka tambaya ba! 😢💔 Akwai buƙatar ahlussunna su zama masu bibiyar malamai ƴan'uwansu, Dr. Jabir Sani Maihula da su Professor Mansur Sokoto su binciki malam kuma a san wani hali yake ciki don a magance. Wani lokacin ba wai kuɗi ne matsala ba, akwai yanayi da kuma ƙalubale da jarrabawa da mutum ke shiga da yake buƙatar shawara ko kulawa ta musamman daga wajen malamai ƴan'uwansa ko bai fito ya nema ba. In har irinmu muna ganewa to ina ga manyan malamai kuma! Har su shugaba Abdullahi Bala Lau da Muhammad Kabir Haruna da sauran malaman Jibwis Nigeria ya kamata su yi wa su Prof. Mansur magana don a san mene ne wai asali ke damun malam Bashir! Ko an fi so sai an je an faɗa wa Gwamna Dr. Ahmad Aliyu Sokoto, bayan ahlussunna muna da hanyar da za a iya kai malam ko'ina ne a duniya. Ko sai ya mutú ne sai a zo a yi ta zuwa ta'aziyar mutuwa ban sani ba! Haba! Allah ba shi lafiya da iyayenmu da sauran marasa lafiya.
ABDULRAZAK HAMISU YUSIF
Region: NG
Wednesday 18 November 2026 14:37:29 GMT
Music
Download
Comments
ABDULWAHAB DAN JOS🔧🔩🔧 :
😭😭😭 Allah ubangiji yabaka Lfy Allah sa jinya tazamo kaffara Malam
2026-11-18 16:29:51
64
Mustapha Oil & gas :
Allah sarki rayuwa Allah sarki rayuwa Allah sarki rayuwa Malam Bashir karka yafi yanzu 😭😭 Muna bukatar Muna sonka don Allah Allah sarki Allah ya baka lafiya
2026-11-18 16:35:53
31
🦋Hajia diya🦋 :
Allah ya bashi lfy 🙏🙏
2026-11-18 19:27:01
1
@mumyn-nurain2 :
Allah yasa Katharine
2026-11-18 17:48:20
5
maman umar :
Allah ya bashi lfy ya rabbi
2026-11-18 19:27:54
1
zeemusai48 :
YaAllah,😭😭🤲🏻the Almighty, grant our respected Malam complete and speedy shifā🥹🤲🏻May Allah remove every pain, ease every difficulty, and restore his health in the most beautiful way. اللَهُمَرَبَالنَاسِ، أَذْهِبِ الْبَأْسَ، اشْفِ أَنْتَالشَافِي، لَا شِفَاءَإِلَا شِفَاؤُكَ، شِفَاءً لَا يُغَادِرُسَقَمًا.🥹🥹🤲🏻
Ya Allah, You are the Most Merciful🥹🥹🤲🏻Please do not let this illness overcome him🥹🤲🏻 Grant him strength, patience and complete healing🥹🤲🏻May he return to good health stronger than before🥹🤲🏻May Allah answer all the prayers being made for him. Ameen ya Rabbal Aalameen🥹🥹🤲🏻
2026-11-18 19:09:00
5
saadatu iliyasu 🙏🙏🙏 :
Allah bashi lfy
2026-11-18 19:35:36
1
DausayinSunnah:SheikhJa'afar🌿 :
allah y bashi lfy
2026-11-18 19:36:14
1
JR NEYMAR :
yah Allah Don Sirrin Dake Kwance A Madina Allah kabawa mallam bashar Ahmad dan fili lafia Don nabiyyo rahamati yah Allah❤️😫🙌🏼🙏🏼
2026-11-18 17:51:28
10
g idris :
allah yabashi lafiya
2026-11-18 19:45:55
0
yaron mama 001 :
Allah ya bashi lpy mai dorewa
2026-11-18 15:13:59
8
Abba germa :
Amenn ya Allah
2026-11-18 19:24:35
1
dame cisse :
Allah ya bashi lfy
2026-11-18 19:17:57
1
Ismail Muhammad Ibrahim✅✅A_M_V :
Allah yabaka lafiya
2026-11-18 19:15:17
1
A,khaseem, sunnah ✊ :
Allah yabashi lfy yasa kaffara ne
2026-11-18 16:08:55
6
Abbas Garba :
Allah yabaka lafiya malam
2026-11-18 19:20:19
1
Done Nass🥰🥰🥰 :
Allah ya bashi lapia
2026-11-18 19:54:40
1
Kaksj FahhaAuwalu :
allah yaBAHSilfy
2026-11-18 19:24:34
1
bsk Alajin Allah :
Allah ya baiwa mallam lafiya ameen
2026-11-18 19:35:21
1
爪尺 卂.工.Ꮆ 乃乇卂丂ㄒ 爪ㄖᗪ乇 🔥💪 :
Allah ya bashi lpy mai dorewa
2026-11-18 19:45:09
1
Sifiyanu Ibrahim :
Allah
2026-11-18 19:25:46
0
Malami ZKT :
Allaha yabaka lafiya amen🤲🤲
2026-11-18 19:41:16
1
Be patient :
Allah ya ba shi lfy
2026-11-18 19:32:45
1
Mourtala Rabiou :
allahhu akbar ya hayyu ya kayyum yabachi lpy
2026-11-18 19:36:31
1
IMRANE OUMAROU :
Allah ubangiji yaba Mallam lafiya Allah ya kara sauki ya Allah ya hayyu ya Qayyum ya Rabbe ya Rabbe ya Rabbe ya Allah 🤲🤲🤲😭😭😭😭
2026-11-18 17:57:13
2
To see more videos from user @abdulrazakhamisuyusi, please go to the Tikwm
homepage.