ina da Mata 4 da yara 20 kuma duk kuri'un su na atiku ne
2026-11-18 17:13:36
2
saratu shaibu :
toh miye na ka aciki 😂
2026-11-18 19:26:52
0
Muhammad kaka :
Kai anjima na karbar Atiku Mallam duk Wanda zaiyi yayi Wanda bazaiyi ba yabarmu kawai Atiku ba fashi
2026-11-18 19:00:26
0
Garba muktar Makama :
atiku ADc
2026-11-18 19:33:20
0
MR BANGIS MAIDUGURI 🇳🇬🇳🇬 :
Ita aljannatu wacece a cikin ADC da har tazama abun magana don ta koma Apc
2026-11-18 16:50:39
0
ABBA SARKI :
Idan ya shirya zai iya hana su kwadayi ne!?
2026-11-18 18:25:01
1
it`s teejey :
Daga karshe dai na fahimci kowa dan APC ne sai Wanda bai samu Dama ba. # TALAKAWA MUST GO
2026-11-18 20:28:54
0
MUNA NE MAN ADALCI :
bari Ina infadama kagi lokacin buhari da goodluck ma haka tafaru good luck ya Tara gwomna noni da masana siyasa da masu goyan bayan buhari Amma Hakan Bai Hana buhari cin zabe ba
2026-11-18 19:34:52
0
bebyshi1 :
Damuwa Tana je madina 🥰🥰🥰🥰🥰
2026-11-18 19:05:46
0
golden boy :
Aine
2026-11-18 15:59:46
1
babayo naza :
haba bro saimeyeto
2026-11-18 15:26:37
1
babagnamatta :
she Hungary
2026-11-18 19:17:16
0
Eshert I tahir 💕💕 :
Wllhi ta bani kunya
2026-11-18 18:37:28
0
abalebarno tv :
gaskiyane
2026-11-18 15:09:24
0
Dan Musa OO1 👑 :
Kai Toh Angama Ma Wadan,Nan Zasu Ragewa Atiku voted Ne Kome Ai Su Basa Cikin Lissa,fin,Sah
2026-11-18 17:59:50
0
Salisu Kano :
4+4 APC
2026-11-18 18:11:58
0
lSMAIL SALE. ADAMAWA MUBI, :
sai baba atiku insha Allah
2026-11-18 20:44:38
0
rasheedat :
Bakomai akwai Allah
2026-11-18 18:33:25
0
Dan Jumma zakiru jega :
kowa yazo mu baza muyi Tinubu ba
2026-11-18 18:14:53
0
Mister_man1 :
Kai kana da matsala wlh
kullum sai dawo da lbr mara dadi haba
toh don akan Wannan yarinya ne bai shiriya karbar Nigeria ba haba,toh kai da kana kawo mana wanda baya cikin yan takara ma, kullum kadame mu da major major alhalin baya ma cikin yan takara
2026-11-18 15:45:03
0
To see more videos from user @balson.edreez, please go to the Tikwm
homepage.