Wlh hakane ni sam ma bana son namiji me kyau ko fari Allah bana sonsu 🤣🤣
2026-11-18 19:14:32
31
Mahabub ibrahim :
akwai muni Masha Allah 😂
2026-11-18 15:44:27
31
كٓمٓلْ سٓإِيدْ :
alhamdulillah inada kyau 😂😂😂
2026-11-18 16:56:33
30
jannaty 🌸💞 :
nide inason medan kyau kadan amma bansamuba
2026-11-19 09:05:52
18
maryam gayu :
Munason me kyau gaskiya😂
2026-11-19 09:57:47
13
mr.hydar :
Namiji da kudi dai 😅ga muni ga talauci I abun sai yayi yawa
2026-11-18 17:45:50
11
🅂 🄸 🅁_🄼 🄰 🄶 🄰 🄹 🄸✅ :
kyau baiwace Allah nabada ita ga wanda yaso
2026-11-18 18:17:30
10
ABDULHAKIM MANSUR BAPPAH :
Todai mu alhamdulillah
2026-11-18 18:49:28
10
Chef Yar’umma 001🧑🍳 :
An kwantar mun da hankali 😂
2026-11-19 07:47:46
9
Bashirsoja Bashirsoja :
annabi fah karshen kyau ne
2026-11-19 05:45:13
7
🤎🎀M🦋 🫧 :
Dawa zamuyi friendship
2026-11-19 14:02:30
4
MUNZEER.001🦅 :
kome zakuce kuce muna da kyau Alhadulillah Allah yabamu
2026-11-19 10:40:10
4
hamisuyunusa :
kada son zuciya yasa muyi kuskure amagana saboda kowa haka Allah yayisa ku yafada kyau ni iyamane idan yama kagode masa Kuma anyabi annabi da kyaun halittarsa
2026-11-18 23:00:10
3
Sophia Magayaki :
Yasin kuma hakane
2026-11-18 18:03:12
3
Zahra Muhammad :
Allah karabamu da carryover 🥹🤲
2026-11-18 23:49:44
2
💍❣️ :
bafa muni wanda kuka sani yake magana akai ba Money 💵 ya ke nufi
2026-11-18 17:49:41
2
🤍Dos Santos MADRISIMO 🥹🤍 :
of course buddy 😂
2026-11-20 14:54:40
2
zahra’s_ galleria :
Gaskia gwara de mekyan
2026-11-19 12:29:37
2
Aliyu Sani🇳🇬 :
gamu da kyawun mu
2026-11-19 09:46:18
2
DARUNNA"EEM TV⛎ :
Annabi yusuf shi ma kyakykyawa ne yaranka
2026-11-19 09:03:04
2
S.Boii✅️ :
Nima gaskiya Alhamdulillah Ina da kyau wllh kuma Allah ya kara mana kyau fiyeda wanda muke dashi Masha Allah Alhamdulillah For Everything 🙏🤲🙏
2026-11-18 18:48:34
2
Abdul D Yuguda :
toh fa 😅 kaje sama ka fada sai a gyara
2026-11-19 20:55:01
2
To see more videos from user @mrfunny2471, please go to the Tikwm
homepage.